Yanzu Yanzu: Ana harbe-harbe yayinda jami’an tsaro suka toshe gidan gwamnatin Ekiti

Yanzu Yanzu: Ana harbe-harbe yayinda jami’an tsaro suka toshe gidan gwamnatin Ekiti

Jami’an tsaro sun toshe gidan gwamnati dake Ado-Ekiti, babban birnin jihar Ekiti.

Hakan ya haifar da tashin hankali ga mazauna yankin inda suka tsere domin tsirar da kansu. Jami’an tsaron na ta harba bindiga a sama sannan suka saki barkonon tsohuwa.

Yanzu Yanzu: Ana harbe-harbe yayinda jami’an tsaro suka toshe gidan gwamnatin Ekiti

Yanzu Yanzu: Ana harbe-harbe yayinda jami’an tsaro suka toshe gidan gwamnatin Ekiti

Wannan lamari na zuwa ne sa’o’i 48 kafin shirye-shiryen zaben gwamna.

KU KARANTA KUMA: Sa’o’i 24 bayan shiga yarjejeniya, PDM, da wasu 19 sun nisanta kansu da Maja

A baya NAIJ.com ta rahoto cewa, Kayode Fayemi, dan takarar gwamna karkashin jam’iyyar APC a zaben Ekiti da za’a yi a ranar, Asabar ya ce yana so ya sake mulkar jihar ne domin rage talauci a tsakanin mutane.

Ya bayyana hakan ne a gangamin karshe da APC ta yi gabannin zaben a filin wasa na Oluyemi Kayode dake Ado Ekiti a ranar Talata, 10 ga watan Yuli.

Mista Fayemi wadda ya yi gwamnan jihar daga 2010 zuwa 2014, ya bayyanawa taron jama’a cewa magajinsa, Gwamna Ayodele Fayose, ya muzgunawa jama’ar jihar ta hanyar kin biyan albashi da fansho.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.naij.com

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta NAIJ.com Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Subscribe to watch new videos

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Aisha Buhari ta halarci taron matan shugabannin Afrika (hotuna)

Aisha Buhari ta halarci taron matan shugabannin Afrika (hotuna)

Aisha Buhari ta halarci taron matan shugabannin Afrika (hotuna)
NAIJ.com
Mailfire view pixel