Matsalar Tsaro: 'Yan sanda sunyi sa'ar kama masu addabar jama'a har 37 a sassan arewacin kasar nan (Hotuna)

Hukumar Yan sandan Najeriya ta sanar da cewa jami'an tsa sunyi nasarar kama wasu gaggan 'yan fashi ga garkuwa da mutane guda 37 da suka addabi yankunan Arewacin Najeriya.

'Yan fashin wadanda suka kware wajen satar mutane da kuma satar motoci, sun dade suna addabar matafiya a yankunan jihohin Kaduna, Niger da Zamfara.

Kakakin hukumar Yan sanda Jimoh Moshood ne ya gabatar dasu ga manema labarai a ofishin yan sanda da ke Suleja.

DUBA WANNAN: Zamu murkushe masu kokarin yaga jam'iyyar APC - Oshiomole

Moshood ya ce hukumar ba za tayi kasa a gwiwa ba wajen cigaba da sauke nauyinta na kare lafiya da dukiyoyin al'ummar Najeriya.

Wasu gaggan 'Yan fashi da garkuwa da mutane 37 da suka addabi jihohin Arewa sun shiga hannun hukuma (Hotuna)

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta NAIJ.com Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.naij.com

Subscribe to watch new videos

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Injiniyan Najeriya ya kafa tarihi bayan ya samu aiki da Apple

Kwararren ‘Dan Najeriya ya samu aiki mai tsoka a Amurka

Injiniyan Najeriya ya kafa tarihi bayan ya samu aiki da Apple
NAIJ.com
Mailfire view pixel