Idan na bukaci majalisar dokoki su tsige Buhari, za su yi – Galadima ya dau zafi

Idan na bukaci majalisar dokoki su tsige Buhari, za su yi – Galadima ya dau zafi

Buba Galadima, shugaban kungiyar sabuwar APC, yace kungiyar ta fi yawan mutane a majalisar dokoki da za su tsige shugaban kasa Muhammadu Buhari.

A cewar jaridar Thisday, Galadima ya bayyana hakan ne yayinda yake maida martani ga Adams Oshiomhole wanda ya bayyana R-APC a matsayin harsuna yan baranda.

Oshiomhole ya bayyana hakan ne bayan tattaunawar da yayi da masu ruwa da tsaki na APC a majalisar wakilai.

Idan na bukaci majalisar dokoki su tsige Buhari, za su yi – Galadima ya dau zafi

Idan na bukaci majalisar dokoki su tsige Buhari, za su yi – Galadima ya dau zafi

KU KARANTA KUMA: Ina da digiri a fannin hada magunguna da digiri na 2 a fannin tsarin lafiya amma na zabi aikin gyaran jiki domin dogaro da kai - Matashiya

A baya NAIJ.com ta rahoto cewa matasa a Kano karkashin wata kungiyar siyasa mai suna ‘Ranar Wanka Buhari/Ganduje Progressive Group’, sun kammala shirye-shirye don yin gangamin matasa miliyan uku a jihar domin nuna hamayya da ayyukan siyasa na gammayar kugiyar da sabuwar APC wato Reformed APC (R-APC).

Da yake zantawa da manema labarai a Kano a ranar Alhamis, shugaban kungiyar, Alhaji Bala Salihu Dawaki, ya ce kwanan nan za su gudanar da tattakin, a cewarsa, an kammala shirye-shirye.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.naij.com

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta NAIJ.com Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Subscribe to watch new videos

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Injiniyan Najeriya ya kafa tarihi bayan ya samu aiki da Apple

Injiniyan Najeriya ya kafa tarihi bayan ya samu aiki da Apple

Injiniyan Najeriya ya kafa tarihi bayan ya samu aiki da Apple
NAIJ.com
Mailfire view pixel