Yanzu Yanzu: Allah ya yi wa Adamu Ciroma rasuwa yana da shekara 84

Yanzu Yanzu: Allah ya yi wa Adamu Ciroma rasuwa yana da shekara 84

Rahotanni dake isowa gare mu a yanzu ya nuna cewa Allah ya yi wa Malam Adamu Ciroma rasuwa.

Marigayin ya rasu ne a asibitin Turkish dake babban birnin tarayya Abuja a yau Alhamis, 5 ga watan Yuli.

An haifi Malam Adamu a ranar 20 ga watan Nuwamba, 1934 a garin Potiskum dake jihar Yobe, inda ya rasu yana da shekaru 84.

Yanzu Yanzu: Allah ya yi wa Adamu Ciroma rasuwa yana da shekara 84

Yanzu Yanzu: Allah ya yi wa Adamu Ciroma rasuwa yana da shekara 84

Marigayin ya kasance babban jigo a siyasar Najeriya, kafin rasuwar sa ya rike mukamin Gwamnan babban bankin Najeriya, sannan kuma ya rike mukamin ministan kudi.

KU KARANTA KUMA: Yanzu Yanzu: Majalisar dattawa na bincike akan kisan jami’an yan sanda 7 da aka yi a Abuja

Nan da lokaci kadan za a sanar da lokaci da wurin da za a gudanar da jana'izarsa. Allah ya gafarta masa.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a: labaranhausa@corp.naij.com

Subscribe to watch new videos

Source: Hausa.naija.ng

Related news
An yi mana fashi da tsakar rana, PDP ta gabatar hujjojin cewar ta lashe zaben Osun

An yi mana fashi da tsakar rana, PDP ta gabatar hujjojin cewar ta lashe zaben Osun

PDP ta kawo hujjojin cewar ta lashe zaben gwamnan Osun, ta koka a kan zagaye na biyu
NAIJ.com
Mailfire view pixel