Kama ka da hukumar DSS suka yi sadaukarwa ne ga dimokradiyyar Najeriya – Saraki ga Sanata Abaribe

Kama ka da hukumar DSS suka yi sadaukarwa ne ga dimokradiyyar Najeriya – Saraki ga Sanata Abaribe

Shugaban majalisar dattawa, Bukola Saraki ya fadama Sanata Abaribe cewa ya kalli kama shi da aka yi a matsayin wani sadakarwa ga damokradiyya.

Shugaban majalisar dattawan ya bayyana hakan ne a lokacin da Abaribe yake bayyana yadda aka kama shi a kofar Hilton lokacin wani taro sannan aka kai shi gidansa domin bincike bayan an zarge shi da taimakawa a laifin kungiyar IPOB.

Da yake martani ga bayanin nasa, shugaban majalisar dattawa Bukola Saraki ya bayyana cewa suna farin ciki da dawowar shi.

KU KARANTA KUMA: Wasu bebaye kuma kurame 2 sun auri junansu a Akwa Ibom (hotuna)

A baya NAIJ.com ta rahoto cewa hukumar yan sandan farin kaya (DSS) sun kama sanata mai wakiltan Abia ta kudi a majalisa, Eyinnaya Abaribe.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.naij.com

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta NAIJ.com Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Subscribe to watch new videos

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Tambuwal bai bamu dalilan da zasu sa mu kore shi daga APC ba

Tambuwal bai bamu dalilan da zasu sa mu kore shi daga APC ba

Babu dalilin bawa gwamna Tambuwal 'jan kati' - APC
NAIJ.com
Mailfire view pixel