Fayemi ya gana da Buhari a fadar shugaban kasa

Fayemi ya gana da Buhari a fadar shugaban kasa

Dan takarar kujerar gwamna, karkashin lemar jam’iyyar All Progressives Congress, APC, a zaben da za’ayi a ranar 14 ga watan Yuli, na jihar Ekiti, Dr. Kayode Fayemi a ranar Talata ya gana da shugaban kasa Muhammadu Buhari a fadar shugaban kasar dake Abuja.

Dan takarar na APC yayi shiga ta kamaa cikin babban riga fari da hula yayinda yake tunkarar fadar shugaban kasar.

Ya kuma ki bayar da dama a yunkurin da manema labaran fadar shugaban kasa suka yi na son sanin dalilin zuwansa fadar shugaban kasar kasa da makonni biyu da za’a fara gudanar da zaben gwamnan a jihar Ekiti.

Fayemi ya gana da Buhari a fadar shugaban kasa

Fayemi ya gana da Buhari a fadar shugaban kasa

Idan za ku tuna, Fayemi wanda ya kasance ministan cigaban ma’adinai a baya ya mika takardan ajiye aikinsa domin ya fuskanci zabensa.

KU KARANTA KUMA: Zanga-zangar yan sanda: Gwamnan Borno na ganawar sirri da Kyari

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi masa ruwan yabo lokacin taron ajiye aikin nasa, inda yace baya gaggawa wajen neman wanda zai maye gurbinsa sannan kuma yayi masa fatan alkhairi a zaben.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.naij.com

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta NAIJ.com Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Subscribe to watch new videos

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Dalilin da ya sanya muke so Buhari ya zarce har bayan 2019 Inji wani Gwamna a Arewa

Dalilin da ya sanya muke so Buhari ya zarce har bayan 2019 Inji wani Gwamna a Arewa

Dalilin da ya sanya muke so Buhari ya zarce har bayan 2019 Inji wani Gwamna a Arewa
NAIJ.com
Mailfire view pixel