Da duminsa: Shugaba Buhari ya isa kasar Mauratania lafiya

Da duminsa: Shugaba Buhari ya isa kasar Mauratania lafiya

Shugaban kasan Najeriya, Muhammadu Buhari, ya isa birnin birnin Nouakchott, kasar Mauritania da yammacin nan domin halartan taron gamayyar kasashen Afrika wato AU karo na 31 da za’a gudanar ranan 1 da 2 ga watan Yuli, 2018.

Daga cikin wadanda suka jira saukarshi a babban filin jirgin saman Nouakchott sune shugaban kasar Mauritania, Mohammed Ould Abdel Aziz, da wasu manyan jami'an gwamnatin kasar.

Da duminsa: Shugaba Buhari ya isa kasar Mauratania lafiya

Da duminsa: Shugaba Buhari ya isa kasar Mauratania lafiya

Sauran sune ministan harkokin wajen Najeriya, Geoffrey Onyeama; gwamnan jihar Edo, Godwin Obaseki; gwamnan jihar Nasarawa, Umaru Tanko Al-Makura; da sauran su.

Da duminsa: Shugaba Buhari ya isa kasar Mauratania lafiya

Da duminsa: Shugaba Buhari ya isa kasar Mauratania lafiya

NAIJ.com ya kawo muku rahoton cewa taron na wannan shekaran dai na ke take : “Samun nasara kan yaki da rashawa: Yadda za’a kawo sauyi nahiyar Afrika”. Shugaba Muhammadu Buhari ne zai gabatar da jawabi na musamman akan wannan take.

Sannan shugaban gamayyar kasashen Afrikan kuma shugaban kasan Ruwanda, Paul Kagama, zai gabatar da jawabi kan sauye-sauyen gamayyar, shi kuma shugaban kasan Nijar, Mahamadou Issoufou, zai gabatar da nasa kan kasuwanci a Afirka.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.naij.com

Subscribe to watch new videos

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Rundunar sojin saman Najeriya ta samu nasarar kashe wasu gungun 'yan ta'adda a jihar Zamfara

Rundunar sojin saman Najeriya ta samu nasarar kashe wasu gungun 'yan ta'adda a jihar Zamfara

Rundunar sojin saman Najeriya ta samu nasarar kashe wasu gungun 'yan ta'adda a jihar Zamfara
NAIJ.com
Mailfire view pixel