Har yanzu Kwankwaso na jam’iyyar APC – Jigon jam’iyyar

Har yanzu Kwankwaso na jam’iyyar APC – Jigon jam’iyyar

Wani babban jigo a jam’iyyar All Progressives Congress (APC) a Jigawa, Alhaji Ishaq Hadejia ya tabbatar da cewa har yanzu Kwankwaso na dauke da katin dan jam’iyyar.

Hadejia ya bayyana hakan ne a wata hira da kamfanin dillancin labaran Najeriya a garin Dutse a ranar Juma’a.

Ya ce sabanin hasashe da wasu ke yi na cewar tsohon gwamnan ya sauya sheka zuwa wata jam’iyya, ba gaskiya bane sannan kuma cewa bata da tushe.

Har yanzu Kwankwaso na jam’iyyar APC – Jigon jam’iyyar

Har yanzu Kwankwaso na jam’iyyar APC – Jigon jam’iyyar

Ya ce bai ga dalilin da yasa tsohon gwamnan kuma sanata a yanzu karkashin jam’iyyar APC kuma daya daga cikin wadanda suka kafa jam’iyyar zai bar jam’iyyar da ya gina.

KU KARANTA KUMA: Ku bani dama ku gani idan ban kora Buhari gida ba – Baba Ahmed

Daga karshe, Hadejia ya ce Sanata Kwankwaso mai goyon bayan gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhari ne inda ya jaddada cewa ya tabbata yana biyayya ga manufofi da shirye-shiryen gwamnati.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku bide mu a shafukanmu na kafofin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a: labaranhausa@corp.naij.com

Subscribe to watch new videos

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Yaki da ta'addanci: Soji sunyi ragargaji 'yan ta'addan makiyaya a Benue

Yaki da ta'addanci: Soji sunyi halaka 'yan ta'addan makiyaya 21 a Benue

Yaki da ta'addanci: Soji sunyi ragargaji 'yan ta'addan makiyaya a Benue
NAIJ.com
Mailfire view pixel