Shugaba Buhari ya taya Super Eagles murnar samun nasarar wasan yau

Shugaba Buhari ya taya Super Eagles murnar samun nasarar wasan yau

Shugaba Muhammadu Buhari ya taya Super Eagles murnar samun nasarar wasan yau da suka kara da kungiyar kwallon kafa na Iceland a gasar cin kofin kwallon duniya na shekarar 2018 da a keyi a kasar Rasha.

Shugaban kasan ya bayyana gamsuwarsa kan irin bajinta da juriya da aiki tare da yan kungiyar Super Eagles din suka nuna a wasar.

Shugaban kasan ya aike da wannan sakon ne ta bakin hadiminsa na fanin kafafen yadda labarai Garba Shehu ta shafinsa na Twitter.

Shugaba Buhari ya taya Super Eagles murnar samun nasarar wasan yau

Shugaba Buhari ya taya Super Eagles murnar samun nasarar wasan yau

Ya kuma bukaci yan wasan da kada suyi kasa a gwiwa a sauran wasannin da za su buga musamman wasar da za su buga da Argentina a mako mai zuwa.

KU KARANTA: Ai da ka dawo mana da kasafin kudin tunda baka amince da gyarar da mu kayi ba- Melaye ya fadawa Buhari

Tauraron dan wasan Najeriya Musa Ahmed ne ya jefa kwallaye biyu a ragar kasar Iceland kuma aka tashi wasan ba tare da sun rama ko daya ba.

Shugaba Buhari ya taya Super Eagles murnar samun nasarar wasan yau

Shugaba Buhari ya taya Super Eagles murnar samun nasarar wasan yau

A wasan da suka buga na farko, kungiyar ta Super Eagles sun sha kaye wajen Croatia inda aka tashi wasan da ci 2 - 0.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta NAIJ.com Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.naij.com

Subscribe to watch new videos

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Satar inna-naha da ake yi a Gwamnatin Buhari ta sa ake cin bashi – PDP

Shugaba Buhari ya karbo bashin kusan Tiriliyan 10 a shekara 3 Inji PDP

Satar inna-naha da ake yi a Gwamnatin Buhari ta sa ake cin bashi – PDP
NAIJ.com
Mailfire view pixel