Yanzu -Yanzu: Mutum daya ne ya yi saura cikin masu takarar shugabancin jam'iyyar APC

Yanzu -Yanzu: Mutum daya ne ya yi saura cikin masu takarar shugabancin jam'iyyar APC

Clement Ebri, dan takarar shugabancin jam'iyyar APC na karshe da zai kara da Adams Oshiomole ya janye.

Clement Ebri ya sanar da janyewarsa ne a wata sako da ya fitar a yau.

NAIJ.com ta ruwaito muku yadda sauran mutane biyun da za suyi takaran da Mr Oshiomole suka janye saboda dalilai daban-daban.

Janyewar Mr Ebri yanzu ya nuna cewa Mr Oshiomole ne dan takara daya tilo da ya rage a zaben da za'ayi a ranar Asabar mai zuwa a taron gangamin jam'iyyar.

Yanzu -Yanzu: Mutum daya ne ya rage da ke neman zaman shugaban jam'iyyar APC

Yanzu -Yanzu: Mutum daya ne ya rage da ke neman zaman shugaban jam'iyyar APC

Galibin jiga-jigan jam'iyyar APC har ma da shugaba Muhammadu Buhari sun nuna goyon bayan su ga tsohon gwamnan na Jihar Edo, Adams Oshiomole.

Ku biyo mu don samun karin bayani ...

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta NAIJ.com Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.naij.com

Subscribe to watch new videos

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Bayan kwanaki 9 yana bacci, mai garkuwa a mutanen da ya sha Tramol ya sheka lahira

Bayan kwanaki 9 yana bacci, mai garkuwa a mutanen da ya sha Tramol ya sheka lahira

Bayan kwanaki 9 yana bacci, mai garkuwa a mutanen da ya sha Tramol ya sheka lahira
NAIJ.com
Mailfire view pixel