Hukumar ICPC zata fara bincikar wani na hannun damar Tinubu a majalisar wakilan Najeriya

Hukumar ICPC zata fara bincikar wani na hannun damar Tinubu a majalisar wakilan Najeriya

- Kungiyar HEDA ta bukaci hukumar nan dake yaki da almundahana ta kasa ta binciki Honorable Gbajabiamila

- HEDA tace sayen motar Naira miliyan 78 da yayi akwai lauje cikin nadi

- Haka ma sun ce siyen motar da yayi yana nuna bai damu da talakawa

Wata kungiya mai rajin tabbatar da demokradiyya da mulki mai adalci mai suna Human and Environmental Development Agenda (HEDA) a turance ta bukaci hukumar nan ta gwamnatin tarayya ta ICPC da ta soma bincikar Femi Gbajabiamila, dan majalisa mai wakiltar mazabar Surulere.

Hukumar ICPC zata fara bincikar wani na hannun damar Tinubu a majalisar wakilan Najeriya

Hukumar ICPC zata fara bincikar wani na hannun damar Tinubu a majalisar wakilan Najeriya

KU KARANTA: Naga shekaranjiya da jiya, Buharin yau ba zai ban tsoro ba - Obasanjo

Wannan dai na kunshe ne a cikin wata sanarwar manema labarai da suka fitar a ranar Litinin din da ta gabata inda suka nuna tsananin fushin su game da yadda dan majalisar ya fitar da zunzurutun kudade har Naira miliyan 78 domin siyen motar da ya ba matar sa kyauta a ranar zagayowar haihuwatar.

NAIJ.com ta samu cewa takardar koken da kungiyar ta HEDA ta kaiwa hukumar ta ICPC na dauke ne da sa hannun shugaban ta mai suna Olanrewaju Suraju.

Idan ka na da wani shawara ko bukatan bamu labari, tuntube mu a labaranhausa@corp.naij.com Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

KU LATSA: Sabuwar hanyar karanta labarain NAIJ.com HAUSA

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Subscribe to watch new videos

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Magiya: Ka shiga tsakanina da masu neman halaka ni – Dino Melaye ga Buhari

Dino Melaye ya kai kukansa ga Buhari game da yunkurin da ake yi na halaka shi

Magiya: Ka shiga tsakanina da masu neman halaka ni – Dino Melaye ga Buhari
NAIJ.com
Mailfire view pixel