Wasan gyam da yara ke nacewa a talabijin ya zamo zarewa da tabin hankali - WHO

Wasan gyam da yara ke nacewa a talabijin ya zamo zarewa da tabin hankali - WHO

- Wasu matasan basu iya tabuka komai a rayuwarsu muddin sun sami game

- Shi game din yana basu nishadi, da kuma hana su tabuka komai

- Majalisar dinki duniya ta damu da yadda ake yinsa kamar ba gobe

Wasan gyam da yara ke nacewa a talabijin ya zamo zarewa da tabin hankali - WHO
Wasan gyam da yara ke nacewa a talabijin ya zamo zarewa da tabin hankali - WHO

Hukumar kiwon lafiya ta duniya (World Health Organisation) a ranar litinin ta saka video game na dole a matsayin tabin hankali a takardar da ta fitar.

Cibiyar kiwon lafiya ta duniya tace sabo da video game na cikin tabin hankali.

WHO tace dabi'ar dai tana zama jiki ne a cikin watanni 12.

"Kafin a tabbatar mutum na da tabin hankalin, sai an gano cewa video game yana shiga cikin al'amuran mutum, iyali, karatu, aikin yi da kuma sauran abubuwa masu amfani na rayuwar Dan 'adam.

Kashi na 11 takarda ICD din an fitar da ita ne domin kasashen da ke cikin kungiyar su samu lokacin tabbatar da tsare tsare kafin taron ta na 2019 na duniya.

DUBA WANNAN: APC ta hakura ta mika mulki in ta fadi zabe

Gani da cewa ICD na duba ga abubuwa masu muhimmanci a kimiyya da kuma magunguna.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel