Hotunan wata mata da aka gano a cikin wani katon maciji bayan kwanaki da bacewar ta

Hotunan wata mata da aka gano a cikin wani katon maciji bayan kwanaki da bacewar ta

Wani abun al'ajabi da ya faru a kasar Indonesia da ya ke daukar hankalin duniya yanzu haka shine na wata mata da aka gani a cikin cikin wata kaduwar macijiya da aka yanka bayan kwanaki da bacewar ta.

Kamar dai yadda majiyar mu ta bayyana, an gano matar ne a yayin wani binciken kwakwaf da akeyi domin nemo matar a yankin Sulawesi dake a kudu maso yammacin kasar.

Hotunan wata mata da aka gano a cikin wani katon maciji bayan kwanaki da bacewar ta

Hotunan wata mata da aka gano a cikin wani katon maciji bayan kwanaki da bacewar ta

KU KARANTA: Ku kara hakuri, gyaran Najeriya sa a hankali - Buhari

NAIJ.com ta samu cewa matar dai sunan ta Wa Tiba kuma shekarun ta 54 a duniya. Mun samu haka zalika cewa 'yan garin dai sun fara zargin macijiyar ne da hadiye matar bayan da suka ga wasu kayayyakin ta a kusa da ita.

To cikin ikon Allah kuwa suna kashe macijiyar suka buda cikin ta sai ga matar a mace a ciki amma babu alamar lahani a jikin nata.

A watan Maris ma dai na shekarar bara, kafafen yada labarai sun ruwaito cewar wata macijiyar ta hadiye wani mutum a gonar sa a kasar.

Idan ka na da wani shawara ko bukatan bamu labari, tuntube mu a labaranhausa@corp.naij.com Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

KU LATSA: Sabuwar hanyar karanta labarain NAIJ.com HAUSA

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Subscribe to watch new videos

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Mataimakin Shugaban Majalisar Wakilai ya koka da tafiyar APC

Mataimakin Shugaban Majalisar Wakilai ya koka da tafiyar APC

Mataimakin Shugaban Majalisar Wakilai ya koka da tafiyar APC
NAIJ.com
Mailfire view pixel