Matatar mai ta Dangote: Abubuwa 12 da ya kamata ku sani kafin ta fara aiki a badi

Matatar mai ta Dangote: Abubuwa 12 da ya kamata ku sani kafin ta fara aiki a badi

- NAjeriya bata da isasshun matatai na mai duk da tana bukatar mai a kullum

- Ana asarar biliyoyi wajen shigo da man, sannan aqna samun tsaiko a layukan mai a lokuta

- Matatar man zata fara aiki nan da badi, ta lashe biliyoyin daloli

Matatar mai ta Dangote: Abubuwa 20 da ya kamata ku sani kafin ta fara aiki a badi
Matatar mai ta Dangote: Abubuwa 20 da ya kamata ku sani kafin ta fara aiki a badi

Ga irin bayanan da majiyarmu ta tabbatar mana kan matatar man Dangote da yanzu haka ake yi a Legas:

1. Dala biliyan 4 kudin kayan aiki.

2. Kudin aiki dala biliyan 14.

3. Babu wata masana'antar da ta kaita girma duk Afirka.

4. Ana aiki a gurin babu rana, babu dare.

6. Kungiyar Dangote ta siyo abubuwan yashe kasa masu lamba 1,2 da biyar na duniya domin aikin yasar.

7. Masana'antar zata samar da aiyuka 25,000.

8. Zasu samar da wutar lantarki ta kansu.

DUBA WANNAN: Budaddiyar Wasika zuwa ga HAmza Al-Mustapha

9. Duk kwangilar injiniyancin, kamfanonin Najeriya sukayi.

10. Dangote yace Idan aka sa aikin a yanar gizo, abokan shi zasu adana Naira 26 a duk litre daya na miliyoyin litoci na diesel da fetur wanda kamfanonin shi ke shigowa dasu duk shekara.

11. An kashe biliyoyin Naira gurin samar da filin.

12. Wannan masana'antar zata dawo da martabar Najeriya a idon kasashen waje.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel