Gobe sallah: An ga watan Shawwal a Saudiyya da sauran kasashen gabashin duniya

Gobe sallah: An ga watan Shawwal a Saudiyya da sauran kasashen gabashin duniya

Labarin da muke samu da dumin sa na nuni ne da cewa yanzu haka dai an sanar da ganin watan Shawwal watau watan 10 kenan a kidayar watannin shekarar musulunci a kasar Saudiyya da ma sauran kasashen dake gabashin duniya.

Da wannan ne kuma ke nuna cewa watan Ramadan mai falala da musulmi a dukkan fadin duniya ke yin azumi ya zo karshe a yau dinan kenan.

Gobe sallah: An ga watan Shawwal a Saudiyya da sauran kasashen gabashin duniya

Gobe sallah: An ga watan Shawwal a Saudiyya da sauran kasashen gabashin duniya

KU KARANTA: Tsaffin gwamnoni 4 da aka taba rufewa a Najeriya

NAIJ.com ta samu cewa dai yau musulmin duniya da dama hadda na Najeriya sun yi azumi na 29 kenan kuma gobe idan Allaha ya kaimu za suyi bukukuwan Sallah.

Kamar dai yadda aka saba, a Najeriya yanzu dai za'a jira sanarwar mai Alfarma Sarkin musulmi ne game da ganin watan a garuruwan dake a cikin Najeriya zuwa nan da dan lokacin kadan.

Allaha ya karba mana ibadun mu. Amin.

Idan ka na da wani shawara ko bukatan bamu labari, tuntube mu a labaranhausa@corp.naij.com Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

KU LATSA: Sabuwar hanyar karanta labarain NAIJ.com HAUSA

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Subscribe to watch new videos

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Gwamnan APC ya chanja shawara akan batun sauya sheka zuwa wata jam’iyya

Gwamnan APC ya chanja shawara akan batun sauya sheka zuwa wata jam’iyya

Gwamnan APC ya chanja shawara akan batun sauya sheka zuwa wata jam’iyya
NAIJ.com
Mailfire view pixel