Jahohin Arewa 3 da suka samu albashin su gabanin bukukuwan sallah karama

Jahohin Arewa 3 da suka samu albashin su gabanin bukukuwan sallah karama

Yayin da shagulgulan bukukuwan Sallah karama ke ta kara matsowa, musulmai magidanta kuma ma'aikatan gwamnati da dama a jahohin Arewa na cike da jihar tsammanin samun kudaden kashewa daga gwamnatocin su domin samun gudanar da bukukuwan sallolin su cikin nishadi da walwala.

Wannan dai ya biyo bayan fara biyan ma'aikatan a wasu jahohin na arewa na su albashin domin su samu sukunin gudanar da bikin sallar su tare da iyalan su cikin wadata.

Jahohin Arewa 3 da suka samu albashin su gabanin bukukuwan sallah karama

Jahohin Arewa 3 da suka samu albashin su gabanin bukukuwan sallah karama

KU KARANTA: Atiku ya gargadi Buhari da APC

Hakan dai ya biyo bayan kasantuwar Sallah zata kama kusan a tsakiyar wata -albashin watan Mayu da ya gabata ya kare wajen sayayyar kayan azumi samman kuma na watan Juni bai zo ba.

Ga dai wasu daga cikin jahohin Arewa din da suka saki albashin ga ma'aikatan su:

1. Jihar Sokoto

2. Jihar Kebbi

3. Jihar Kano.

Idan ka na da wani shawara ko bukatan bamu labari, tuntube mu a labaranhausa@corp.naij.com Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

KU LATSA: Sabuwar hanyar karanta labarain NAIJ.com HAUSA

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Subscribe to watch new videos

Source: Hausa.naija.ng

Related news
2019: Ba za mu goya ma Buhari baya ba – Gamayyar tsoffin ýan bindiga

2019: Ba za mu goya ma Buhari baya ba – Gamayyar tsoffin ýan bindiga

2019: Ba za mu goya ma Buhari baya ba – Gamayyar tsoffin ýan bindiga
NAIJ.com
Mailfire view pixel