Hotuna: Wata budurwa ta yiwa kawarta wanka da ruwan Acid

Hotuna: Wata budurwa ta yiwa kawarta wanka da ruwan Acid

Rayuwar wata budurwa mai suna Odion na cikin hadaru a yanzu haka sakamakon aikin rashin Imani da zaluncin da kawarta mai suna Bella tayi mata a kasar Italy.

Wadannan yan matan Najeriya ne amma mazaune kasar Italiya. Bella ta yiwa kawarta Odion wanka da ruwan Acid ne ranan Lahadi, 3 ga watan Yuni, 2018 a birnin Torino, na kasar Romawa.

Hukumar kasar sun damke kawar kuma ana cigaba da gudanar da bincike kan wannan al’amari.

Hotuna: Wata budurwa ta yiwa kawarta wanka da ruwan Acid

Hotuna: Wata budurwa ta yiwa kawarta wanka da ruwan Acid

Hotuna: Wata budurwa ta yiwa kawarta wanka da ruwan Acid

Hotuna: Wata budurwa ta yiwa kawarta wanka da ruwan Acid

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.naij.com

Subscribe to watch new videos

Source: Hausa.naija.ng

Related news
2019: Matsaloli 3 da Jam'iyyar PDP za ta fuskanta yayin Zaben fitar da gwani

2019: Matsaloli 3 da Jam'iyyar PDP za ta fuskanta yayin Zaben fitar da gwani

2019: Matsaloli 3 da Jam'iyyar PDP za ta fuskanta yayin Zaben fitar da gwani
NAIJ.com
Mailfire view pixel