Da dumin sa: Buhari ya umurci a kama dukkan masu shan shisha a wuraren gwamnati

Da dumin sa: Buhari ya umurci a kama dukkan masu shan shisha a wuraren gwamnati

Gwamnatin tarayyar Najeriya a karkashin shugabancin shugaban ta Muhammadu Buhari a ranar Litinin din da ta gabata 4 ga watan Yuni ta bayar da umurin hana shan shisha a dukkanin wuraren gwamnati.

Haka ma ministan lafiya a kasar Farfesa Isaac Adewole ya bayar da umurni ga dukkan jami'an tsaro da su cafke dukkan wanda suka samu ya karya dokar.

Da dumin sa: Buhari ya umurci a kama dukkan masu shan shisa a wuraren gwamnati

Da dumin sa: Buhari ya umurci a kama dukkan masu shan shisa a wuraren gwamnati

KU KARANTA: Dalilai 3 da suka jefa ni cikin harkar fim - Fati Shu'uma

NAIJ.com ta samu cewa ministan lafiyar ya bayar da wannan umurnin ne a wajen wani taro a garin Abuja don tunawa da ranar 'Hana shan sinadarin Tobacco' na duniya.

A wani labarin kuma, Kamar yadda muke samun labari daga majiyoyin mu, alkalin wani babbar kotu a jihar Oyo Mai shari'a ML Owolabi ya ranar Litinin din da ta gaba ya yi mursisi ya hana bukatar da tsohon gwamnan jihar Otunba Adebayo Christopher Alao-Akala ya shigar a gabanta bisa ga shari'ar da yakeyi da hukumar EFCC.

Shi dai tsohon gwamnan, kamar yadda muka samu, ya shigar da wata kara ce a gaban kotun koli ta kasa yana kalubalantar shari'ar da ake yi masa kuma yanzu haka yana jiran tsammanin hukunci daga gare su.

dan ka na da wani shawara ko bukatan bamu labari, tuntube mu a labaranhausa@corp.naij.com Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

KU LATSA: Sabuwar hanyar karanta labarain NAIJ.com HAUSA

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Subscribe to watch new videos

Source: Hausa.naija.ng

Related news
An yi ca a kan Gwamnatin Buhari ta saki ‘Dan Jaridar da aka kama

An yi ca a kan Gwamnatin Buhari ta saki ‘Dan Jaridar da aka kama

Tsare ‘Dan Jarida: Atiku Abubakar yayi kira ga ‘Yan Sandan Najeriya da babbar murya
NAIJ.com
Mailfire view pixel