Sunayen ‘yan ta’addan da ‘yan sanda ke zargin Bukola Saraki da daukan nauyin aiyukan su

Sunayen ‘yan ta’addan da ‘yan sanda ke zargin Bukola Saraki da daukan nauyin aiyukan su

A yau ne hukumar ‘yan sanda ta aike da takardar gayyata ga shugaban majalisar dattijai, Bukola Saraki, bayan wasu gungun ‘yan fashi da aka kama sun bayyana cewar Saraki na daga cikin mutanen da suke yiwa aiyukan ta’addanci.

Hukumar ta ‘yan sanda t ace yanzu haka tana tsare da mutane 22 da take zargi da hannu cikin fashin bankunan garin Offa na ranar 5 ga watan Afrilu tare da kashe mutane kimanin mutumin 33.

Ga jerin sunayen mutanen da inda suka fito kamar yadda hukumar ‘yan sanda ta wallafa

Sugabannin gungun 'yan fashin

i. Ayoade Akinnibosun, shekaru 37 – daga Oro, Irepodun LGA, Kwara State.

ii. Ibukunle Ogunleye, shekaru 36 – daga Oro, Irepodun LGA, Kwara State. Ya kashe mutane 2

iii. Adeola Abraham, shekaru 35 – daga Oro, Irepodun LGA, Kwara State. Ya kashe mutane 5

iv. Salawudeen Azeez, shekaru 49 – daga Oro, Irepodun LGA, Kwara State. Ya kashe mutane 2

v. Niyi Ogundiran, shekaru 37Y – daga Oro, Irepodun LGA, Kwara State. Ya kashe mutane 2

vi. Michael Adikwu,shekaru 30Y – Ya kashe mutane 22, yawancin su 'yan sanda.

Sunayen ‘yan ta’addan da ‘yan sanda ke zargin Bukola Saraki da daukan nauyin aiyukan su
Bukola Saraki

Manyan masu laifi

vii. Kabiru Afolabi, shekaru 26

viii. Omoseni Kassim, shekaru 28

ix. Kayode Opadokun, shekaru 35

x. Kazeem Abdulrasheed, shekaru 36

xi. Azeez Abdullahi, shekaru’ 27

xii. Adewale Popoola, shekaru 22

xiii. Adetoyese Muftau, shekaru 23

xiv. Alexander Reuben, shekaru 39

xv. Richard Buba Terry, shekaru 23

DUBA WANNAN: Dan majalisa a jihar shugaban PDP Secondus ya koma APC, ya caccaki PDP

xvi. Peter Jasper Kuunfa, shekaru 23

xvii. Ikechukwu Ebuka Nnaji shekaru 29

xviii. Moses Godwin, shekaru 28

xix. Adeola omiyale, shekaru 38, daga garin Isanlu Isin, Isin LGA, Kwara State.

xx. Femi Idowu, shekaru 34

xxi. Alabi Olalekan, shekaru 49-mai taimakawa gwamnan jihar Kwara na musamman

xxii. Yusuf Abdulwahab, shekaru 58 –Shugaban ma'aikatan jihar Kwara.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel