Cin hancin 46k kacal na baiwa yan sanda suka bani motar sata – Dan jarida

Cin hancin 46k kacal na baiwa yan sanda suka bani motar sata – Dan jarida

Tsawon kwanaki biyu a watan Afrilu, dan jarida mai bincike Fisayombo Soyombo ya tuka motar sata daga Abuja, babban birnin tarayya, zuwa Lagas, cibiyar cinikin kasar.

Bayan zuwa Lagas da yayi cikin kwanciyar hankali, ya kuma dawo Abuja ba tare da yasamu mishkila ba.

Hakan ya faru ne kuma duk da cewar ya wuce guraren binciken tsaro 86 a tafiyar da yayi na tsawon sama da kilomita 1,600km wanda ya kai kimanin sa’o’i 28 da mintuna 17.

Hakan duk ya faru ne ta hanyar ba yan sanda cin hanci, wanda yawan kudin kwata-kwata naira dubu 46 ne.

Cin hancin 46k kacal na baiwa yan sanda suka bani motar sata – Dan jarida
Cin hancin 46k kacal na baiwa yan sanda suka bani motar sata – Dan jarida

KU KARANTA KUMA: Daukar ma’aikata: Hukumar yan sanda ta saki sunayen mutane 5,253 da suka yi nasara a fadin kasar

Ga guraren bincike da ya tsallake da motar satan:

1. Police Gwagalada

2. FRSC Kwali

3. Soldier Abaji

4. FRSC 15Km, kafin Achabo

5. Military Checkpoint Lokoja Bridge

6. FRSC Zariagi

7. Police Okene Junction

8. FRSC 2Km

9. Customs Okene

10. Yan sanda Okene

11. Yan sanda 1Km

12. Solider 500m

13. Yan sanda 500m

14. Customs 500m

15. Soldier 2Km

16. FRSC 100Km

17. Yan sanda 1Km

18. Customs 5Km

19. Vacant Military Checkpoint Ipeme/Ekpe-Ibillo- Isua-Oka Road Junction

20. FRSC Checkpoint 7Km

41. Yan sanda Iwo Road

42. FRSC Toll Gate

43. Yan sanda 1Km (Ya karbi cin hancin N1,000 daga kofar gaba)

44. Yan sanda 2Km

45. Yan sanda Ikire

46. Customs Ikire

47. FRSC Akinola-Ipetumodu

48. Yan sanda 400m

49. Yan sanda Erin-Ijesha

50. Yan sanda Erin-Oke

51. Yan sanda 1Km

52. FRSC 1Km

53. Yan sanda 1Km

54. Yan sanda Owena-Ijesha

55. Yan sanda 2Km

56. Customs 2Km

57. Military 200m

58. Yan sanda Ilara-Mokin

59. Yan sanda Ogbese

60. Yan sanda Uso

61. Military Checkpoint Owo

62. FRSC Iware-Oka

63. Military Isua Junction

64. Customs 2Km

65. Yan sanda 3Km

66. FRSC 200m

67. Military Ibilo

68. Yan sanda Lampese

69. FRSC Magongo

70. Soldier 200m

71. Soldier 3Km

72. Yan sanda 1Km

73. FRSC Okene

74. Yan sanda kauyen Aku (kusa da Lokoja)

75. Soldiers 1Km

76. FRSC Kabba Junction

77. NDLEA 2Km

78. NDLEA Abali

79. FRSC 500m

80. Yan sanda 20Km

81. Yan sanda 10Km

82. Yan sanda 2Km

83. Yan sanda 1Km

84. NDLEA 3Km

85. Yan sanda 5Km

86. Kwastam 2Km

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Asali: Legit.ng

Online view pixel