Yaro 'dan shekara 14 ya zama kwamishina a jihar Bayelsa

Yaro 'dan shekara 14 ya zama kwamishina a jihar Bayelsa

Gwamnan jihar Bayelsa dake a shiyyar kudu-maso-kudancin Najeriya Honorable Seriake Dickson ya nada wata zakakurar yarinya mai shekaru 14 kacal a duniya 'yar jihar da ta lashe gasar rubutun zube a matsayin kwamishinar ilimi

Yarinyar din dai wadda 'yar kabilar Ijaw ce yanzu haka ajin ta 1 a babbar Sakandaren karamar hukumar Kaiama ta yabawa gwamnan bisa namijin kokarin da yakeyi don ganin ilimi ya bunkasa.

Yarinya 'yar shekara 14 ta zama kwamishina a jihar Bayelsa

Yarinya 'yar shekara 14 ta zama kwamishina a jihar Bayelsa

KU KARANTA: Dahiru Bauchi yakafa tarihi 4 a duniyar tafsir

A wani labarin kuma, Gwamnan jihar Imo dake a shiyyar kudu maso gabashin Najeriya kuma shugaban gwamnonin jam'iyyar APC mai mulki Rochas Okorocha ya bayyana cewa dole ne duk wani dan siyasa a Najeriya dole ne yayi sata sannan ya rayu saboda albashin su ba wani bane.

Gwamnan wanda ya bayyana hakan a lokacin da yake fira da wakilin gidan talabijin din nan mai zaman kanta ta Channels ya bayyana cewa albashin gwamna a Najeriya Naira dubu dari bakwai ne kacal kuma baya isar su.

Idan ka na da wani shawara ko bukatan bamu labari, tuntube mu a labaranhausa@corp.naij.com Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

KU LATSA: Sabuwar hanyar karanta labarain NAIJ.com HAUSA

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Subscribe to watch new videos

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Da duminsa: Soji sun kashe 'yan bindiga a kaduna, sun kuma damke dan leken asiri

Da duminsa: Soji sun kashe 'yan bindiga a kaduna, sun kuma damke dan leken asiri

Dakarun Soji sun ragargaji 'yan bindiga da masu garkuwa da mutane a Kaduna
NAIJ.com
Mailfire view pixel