Yanzunnan: Wani Minista a gwamnatin Buhari ya ajje aikinsa

Yanzunnan: Wani Minista a gwamnatin Buhari ya ajje aikinsa

- Wani Minista a gwamnati ya ajje aikinsa

- Yanzu zai je takara a jiharsa

- Ministan Buhari Fayemi tsohon gwamna ne

Yanzunnan: Wani Minista a gwamnatin Buhari ya ajje aikinsa

Yanzunnan: Wani Minista a gwamnatin Buhari ya ajje aikinsa

Ministan albarkatun kasa a gwamnatin APC, kuma tsohon gwamnan Ekiti ya ajje aikinsa a yau dinnan da safe.

A wasikar da ya rattaba wa shugaban kasa a yau, yayi godiya ga Allah yayi godiya ga shugaban da ya bashi dama yayi minista tsahon shekaru ukku, tare da fadin niyyarsa ta zuwa jiharsa domin takarar gwamna wanda zai tsaya takara.

Shine dai jam'iyyar APC ta tsayar a jihar bayan da aka yi zabukan PDP da APC na cikin gida a jihar.

DUBA WANNAN: Yadda na sami Jigawa a 2015

A watan jibi ake sa rai za'a yi zaben, kuma gwamnan Ekiti Fayose zai gama zangonsa na biyu wanda ya faro a 2013.

Ana sa rai wasu ma zasu bar gwamnatin Buhari a nan gaba don zuwa gida takara domin zabukan 2019.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.naij.com

Subscribe to watch new videos

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Wasu ‘Yan Yankin Neja-Delta sun rantse Buhari ba zai kai labari a 2019 ba

2019: Tazarcen Shugaba Buhari ya gamu da cikas a bangaren Neja-Delta

2019: Tazarcen Shugaba Buhari ya gamu da cikas a bangaren Neja-Delta
NAIJ.com
Mailfire view pixel