Dino Melaye ya ce 'yan sanda sunyi yunkurin halaka shi sau biyu yayinda ya ke tsare

Dino Melaye ya ce 'yan sanda sunyi yunkurin halaka shi sau biyu yayinda ya ke tsare

Sanata mai wakiltan yankin Kogi ta Yamma Dino Melaye ya ce jami'an yan sanda sunyi yunkurin kashe shi har sau biyu yayin da ya ke tsare a wajensu.

Sanatan ya bayyana a gaban majalisa a yau Laraba sanye da fararen tufafi da kuma bandeji a nade a wuyansa.

Dino Melaye ya koma majalisa a yau, ya kara bayani a kan yadda 'yan sanda suka so halaka shi

Dino Melaye ya koma majalisa a yau, ya kara bayani a kan yadda 'yan sanda suka so halaka shi

KU KARANTA: Ranar Demokradiyya: Barayin dukiyar talakawa sun shiga uku - Shugaba Buhari

A watan Afrilun da ta gabata ne aka kama Dino Melaye bayan ya gabatar da kansa ga hukuman Yan sanda don amsa tambayoyi game da ikirarin da wasu yan daba su kayi na cewa shi ya ke daukan nauyin su kuma ya ke siya musu makamai.

A wata labarin kuma, NAIJ.com ta ruwaito cewa Sanata Dino Melaye ya bayyana alamun cewa yana da niyyar canja sheka zuwa jam'iyyar PDP yayinda ya nemi a taikama masa ya kowa gefen da 'yan PDP ke zama a majalisar.

Dino Melaye ya zabi kujera kusa da tsohon shugaban majalisar na jam'iyyar PDP, David Mark.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta NAIJ.com Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.naij.com

Subscribe to watch new videos

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Ranar kin dillanci: Jami’an EFCC sun shirya ma gwamnan jahar Ekiti tarkon rago

Ranar kin dillanci: Jami’an EFCC sun shirya ma gwamnan jahar Ekiti tarkon rago

Ranar kin dillanci: Jami’an EFCC sun shirya ma gwamnan jahar Ekiti tarkon rago
NAIJ.com
Mailfire view pixel