Bafarawa ya yi bude baki da limamin Makka, Sheikh Sudais (hotuna)

Bafarawa ya yi bude baki da limamin Makka, Sheikh Sudais (hotuna)

Rahotanni dake zuwa mana sun nuna cewa shugaban limaman masallatai biyu masu tarin alfarma na Makka da Madina, Sheikh Abdurrahman Assudais ya yi bude baki tare da manyan mutane.

Cikin manyan mutane akwai tsohon gwamnan jihar Sokoto, Attahiru Bafarawa wanda ya kasance abokin Sudais.

Sun sha rowan ne a masallaci mai tsarki a lokacin wannan wata mai albarka wato Ramadan.

Ga hotunan a kasa.

Bafarawa ya yi bude baki da Sheik Sudais (hotuna)

Bafarawa ya yi bude baki da Sheik Sudais

KU KARANTA KUMA: Zan yi mai yiwuwa game da rikicin ‘Yan Majalisa da Sufetan ‘Yan Sanda - Shugaba Buhari

Bafarawa ya yi bude baki da limamin Makka, Sheikh Sudais (hotuna)

Bafarawa ya yi bude baki da limamin Makka, Sheikh Sudais

Idan baza ku manta ba wannan ba shine karo na farko ba da tsohon gwamnan ke samun karramawa a kasar Saudiyya ba, domin yana daga cikin mutanenda NAIJ.com ta rahoto a baya cewa an bude masu ka'aba sun shiga.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.naij.com

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta NAIJ.com Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Subscribe to watch new videos

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Shugaba Buhari ya karbo bashin kusan Tiriliyan 10 a shekara 3 Inji PDP

Shugaba Buhari ya karbo bashin kusan Tiriliyan 10 a shekara 3 Inji PDP

Satar inna-naha da ake yi a Gwamnatin Buhari ta sa ake cin bashi – PDP
NAIJ.com
Mailfire view pixel