Yanzu Yanzu: Metuh ya yanke jiki ya fadi ne da gangan - Alkali

Yanzu Yanzu: Metuh ya yanke jiki ya fadi ne da gangan - Alkali

- Justis Okon Abang, na kotun tarayya dake Abuja a ranar Talata, tace tsohon sakataren sadarwa na jam’iyyar PDP Olisa Metuh, ya yanke jiki ya fadi ne da gangan gabanin za’a fara shari’ar a cikin kotun

- Justis Abang ya bayyana haka ne lokacin da yake gyara bayanai da lauyan wanda ake kara, Tochukwu Onwugbufor (SAN), ya gabatar masa na bukatar a daga shari’ar sakamakon rashin halartar Metuh kotun

- Alkalin ya bayyana cewa wanda ake karar ya fadi ne da kansa lokacin da mai gabatar da kara Mista Sylvanus Tahir, ya gabatar da bayanai irin na Onwugbufor

Justis Okon Abang, na kotun tarayya dake Abuja a ranar Talata, tace tsohon sakataren sadarwa na jam’iyyar PDP Olisa Metuh, ya yanke jiki ya fadi ne da gangan gabanin za’a fara shari’ar a cikin kotun, a ranar Litinin.

Justis Abang ya bayyana haka ne lokacin da yake gyara bayanai da lauyan wanda ake kara, Tochukwu Onwugbufor (SAN), ya gabatar masa na bukatar a daga shari’ar sakamakon rashin halartar Metuh kotun, a ranar Talata.

Yanzu Yanzu: Metuh ya yanke jiki ya fadi ne da gangan - Alkali

Yanzu Yanzu: Metuh ya yanke jiki ya fadi ne da gangan - Alkali

Alkalin ya bayyana cewa wanda ake karar ya fadi ne da kansa lokacin da mai gabatar da kara Mista Sylvanus Tahir, ya gabatar da bayanai irin na Onwugbufor.

KU KARANTA KUMA: Yanzu Yanzu: Mabiya addinin Katolika, maza da mata na gudanar da zanga-zanga a Lagas kan kisan da akeyiwa kiristocin a kasar (hotuna)

Sakamakon faduwar da Metuh yayi a ranar Litinin a cikin kotun yasa bai samu halartar zaman kotun ba a ranar Talata.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.naij.com

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta NAIJ.com Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Subscribe to watch new videos

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Dubi Fuskokin wasu Matasa 4 da suka yi garkuwa da Mahaifiyar Budurwar Abokin su

Dubi Fuskokin wasu Matasa 4 da suka yi garkuwa da Mahaifiyar Budurwar Abokin su

Dubi Fuskokin wasu Matasa 4 da suka yi garkuwa da Mahaifiyar Budurwar Abokin su
NAIJ.com
Mailfire view pixel