Dalilin da yasa Buhari zai yi jagoranci a tafiyar damokradiya na 2018 - Akor

Dalilin da yasa Buhari zai yi jagoranci a tafiyar damokradiya na 2018 - Akor

- Shugaban kungiyar masu ruwa da tsaki na NDSG, Kletsaint Akor, yace shugaba Buhari zai jagoranci tafiyar damokradiya na shekarar 2018 saboda abu ne na tarayya ba wani na tsirarun mutane ba

- Lamarin za’a gudanar dashi ne don murnar damokradiya da kuma farin cikin ayyukan kirki da gwamnatinnan ta yanzu ta gudanar, wanda za’a gudanar dashi a ranar 29 ga watan Mayu

- Akor yace shugaba Muhammadu Buhari, ba wai shugaban jam’iyya daya bane, shugaba ne na Najeriya gabaki dayanta

Shugaban kungiyar masu ruwa da tsaki (NDSG), Kletsaint Akor, yace shugaba Buhari zai jagoranci tafiyar damokradiya na shekarar 2018 saboda abu ne na tarayya ba wani na tsirarun mutane ba.

Lamarin za’a gudanar dashi ne don murnar damokradiya da kuma farin cikin ayyukan kirki da gwamnatinnan ta yanzu ta gudanar, wanda za’a gudanar dashi a ranar 29 ga watan Mayu, a filin wasanni na Eagles Square.

Dalilin da yasa Buhari zai yi jagoranci a tafiyar damokradiya na 2018 - Akor

Dalilin da yasa Buhari zai yi jagoranci a tafiyar damokradiya na 2018 - Akor

Akor yace shugaba Muhammadu Buhari, ba wai shugaban jam’iyya daya bane, shugaba ne na Najeriya gabaki dayanta, kamar yadda gwamnonin jihohi 36 zasu gudanar da irin wannan zagaye a ko ina dake fadin kasar nan duk da cewa jam’iyyun ba daya ba.

KU KARANTA KUMA: Idan muka bi abunda Allah yace kasarmu zata canza - Osinbajo

NAIJ.com ta ruwaito cewa kungiyar masu ruwa da tsaki a siyasar Najeriya (NSDG), magoya bayan siyasa sun bayyana cewa shugaba Buhari shine zai jagoranci zagayen na 2018, wanda za’a gudanar na nuna farin ciki ga yancin kai.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.naij.com

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta NAIJ.com Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Subscribe to watch new videos

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Jama’a na ganin Shugaba Buhari zai yi nasara a zabe mai zuwa

Mutane sun ce babu wanda zai ja da Shugaba Buhari a 2019

Jama’a na ganin Shugaba Buhari zai yi nasara a zabe mai zuwa
NAIJ.com
Mailfire view pixel