Dan Najeriya ya zo na farko a musabakar karantun Al-Qur'ani na Duniya (hoto)

Dan Najeriya ya zo na farko a musabakar karantun Al-Qur'ani na Duniya (hoto)

Wani dan Najeriya ya daukaka martabar kasar a idanun duniya ta fuskacin addinin Musulunci.

Mutumin mai suna Sadeeq Alabi yayi nasarar lashe wani gasar Al-Qur’ani mai girma na kasa da kasa wanda aka shirya a kasar Larabawa.

Alabi wanda shine yayi na daya ya fito daga jihar Kwara. Sannan kuma ya kara ne da gwanaye a fannin Qur’ani ciki kuwa harda larabawa.

KU KARANTA KUMA: Ma’aikaci ya cizgewa wani dan kasar Indiya hakora 7 saboda bai biya shi albashi ba a Minna

Ga hoton jarumin a kasa:

Dan Najeriya daga jihar Yarbawa ya zo na daya a gasar Al-Qura’ani na kasa da kasa da akayi a kasar Jordan
Dan Najeriya daga jihar Yarbawa ya zo na daya a gasar Al-Qura’ani na kasa da kasa da akayi a kasar Jordan

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Asali: Legit.ng

Online view pixel