Kalli tsohuwar matar Alhaji Aliko Dangote, Hajiya Zanab (hotuna)

Kalli tsohuwar matar Alhaji Aliko Dangote, Hajiya Zanab (hotuna)

Hajia Zainab ta kasance tsohuwar matar mai kudin Afrika, Alhaji Aliko Dangote. Matar ta Haifa masa kyawawan yara biyu. Kwanakin baya daya daga cikin yaran ta yi aure inda biloniyan ya kashe mata kudi wajen kawata auren nata.

Zainab ta kasance hadaddiyar mace mai son kawata ilahirin jikinta da kayan ado, hotunanta sun isa shaida akan haka. A baya ta kasance sanyin idaniyan biloniyan.

Sannan kuma hallayenta da kyawawan dabi’unta ne suka sanya ta sace zuciyar maigidan nata a lokacin da suke tare. Abun ya kuma zowa yan uwa da abokan a bazata lokacin da suka ji masoyan biyu zasu rabu. A lokacin da suke tare, basu taba bayyanawa duniya sabaninsu ba.

Kalli tsohuwar matar Alhaji Aliko Dangote, Hajiya Zanab (hotuna)

Kalli tsohuwar matar Alhaji Aliko Dangote, Hajiya Zanab

KU KARANTA KUMA: Fatima Ganduje da mijinta Idris sun yiwa wata mai shafin sadarwa na Hausa wankin babban bargo

An kuma tattaro cewa Zainab tayi gadon wannan kyawawan dabi’u na mahaifiyarsu. Wannan dabi’u shine inda sukayi kamanceceniya da tsohon mijin nata.

Kalli tsohuwar matar Alhaji Aliko Dangote, Hajiya Zanab (hotuna)

Kalli tsohuwar matar Alhaji Aliko Dangote, Hajiya Zanab

Kalli tsohuwar matar Alhaji Aliko Dangote, Hajiya Zanab (hotuna)

Kalli tsohuwar matar Alhaji Aliko Dangote, Hajiya Zanab

Babu shakka ta hadu matuka!

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.naij.com

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta NAIJ.com Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Subscribe to watch new videos

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Masu garkuwa sun sace matar wani malamin addini a Kaduna bayan sun kashe shi

Masu garkuwa sun sace matar wani malamin addini a Kaduna bayan sun kashe shi

Hari la yau: ‘Yan bindiga a Kaduna sun sace matar malamin addini bayan sun kashe shi
NAIJ.com
Mailfire view pixel