Komai tsawon lokacin da za’a dauka, sai an hukunta jami’an da suka aikata rashawa - Buhari

Komai tsawon lokacin da za’a dauka, sai an hukunta jami’an da suka aikata rashawa - Buhari

- Shugaba Muhammadu Buhariyace gwamnatinsa a shirye take da ta gurfanar duka jami’an gwamnatin masu aikata rashawa komai tsawon lokacin da za’a dauka

- Buhari a lokacin da yake bayyana cigaban da gwamnatinsa kawo, yace gwamnatin tasa ta gano Tiriliyoyin kudi a cikin kudaden da aka sata a lokacin gwamnatin baya

- Shugaban kasar ya bayyana haka ne a ranar Talata, lokacin da yake kaddamar sabuwar helikwatar ofishin yaki da rashawa da cin hanci a birnin tarayya

Shugaba Muhammadu Buhariyace gwamnatinsa a shirye take da ta gurfanar duka jami’an gwamnatin masu aikata rashawa komai tsawon lokacin da za’a dauka kafin a hukuntasu.

Buhari a lokacin da yake bayyana cigaban da gwamnatinsa kawo, yace gwamnatin tasa ta gano Tiriliyoyin kudi a cikin kudaden da aka sata a lokacin gwamnatin baya, kuma har yanzu tana cikin gano kudaden.

Komai tsawon lokacin da za’a dauka, sai an hukunta jami’an da suka aikata rashawa - Buhari

Komai tsawon lokacin da za’a dauka, sai an hukunta jami’an da suka aikata rashawa - Buhari

Shugaban kasar ya bayyana haka ne a ranar Talata, lokacin da yake kaddamar sabuwar helikwatar ofishin yaki da rashawa da cin hanci a birnin tarayya. Ya bukaci bangaren masu shari’a dasu bayar da goyon baya wurin hukunta masu laifin rashawa.

KU KARANTA KUMA: Kasar Jamus zata dawo da ‘yan Najeriya 30,000 wadanda suke kasar ba bisa ka’ida ba

Shugaban kasar ya nuna matukar farin ciki game da gina helikwatar ofishin, saboda yace hakan na nuna alamar yaki da rashawa da cin hanci a kasar, sannan kuma yace yaki da rashawar na farawa ne canji halayya daga kowane mutum dake kasar nan.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.naij.com

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta NAIJ.com Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Subscribe to watch new videos

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Hari la yau: ‘Yan bindiga a Kaduna sun sace matar malamin addini bayan sun kashe shi

Hari la yau: ‘Yan bindiga a Kaduna sun sace matar malamin addini bayan sun kashe shi

Hari la yau: ‘Yan bindiga a Kaduna sun sace matar malamin addini bayan sun kashe shi
NAIJ.com
Mailfire view pixel