Ayyukan da shugaba Buhari ya kaddamar a ziyarar day a kai Jihar Jigawa (hotuna)

Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari ya ƙaddamar da aikin tafkin Hadejia domin amfanin manoman rani, wanda aka ƙaddamar a Ƙaramar Hukumar Auyo dake jihar Jigawa.

Shugaba Buhari ya samu rakiyar Mai gwamnan Jihar ta Jigawa, Alhaji Muhammad Badaru Abubakar tare da takwaransa na Jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje da sauran manyan jami'an gwamnati.

Mataimakin Gwamnan Jihar Jigawa, Barista Ibrahim Hassan Hadejia, tare da Mai Martaba Sarkin Hadejia Alhaji Adamu Abubakar Maje, su suka tarbi Maigirma Shugaban Ƙasan a bakin tafkin.

KU KARANTA KUMA: Matasa kuna batawa kanku lokacin ne idan har baku da katin zabe a 2019 - Utomi

Ayyukan da shugaba Buhari ya kaddamar a ziyarar day a kai Jihar Jigawa (hotuna)

Ayyukan da shugaba Buhari ya kaddamar a ziyarar day a kai Jihar Jigawa

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.naij.com

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta NAIJ.com Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Subscribe to watch new videos

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Buhari zai iya faduwa zaben 2019, alamu sun nuna - Cibiyar binciken Amurka

NAIJ.com
Mailfire view pixel