Yanzu Yanzu: Tashin bam ya kashe mutane 5 a wani gari dake jihar Borno

Yanzu Yanzu: Tashin bam ya kashe mutane 5 a wani gari dake jihar Borno

Mutane biyar sun mutu a Mandariri, wani gari dake karamar hukumar Kondugana jihar Borno sakamakon harin kunar bakin wake da aka kai garin.

Jami’an hukumar bayar da agajin gaggawa sun tabbatar da lamarin ga majiyarmu ta Channels Television a ranar Talata.

An bayyana wadanda aka kashe a matsayin yan bangan JTF yayinda da sauran mutane da dama suka jikkata a harin.

Yanzu Yanzu: Tashin bam ya kashe mutane 5 a wani gari dake jihar Borno

Yanzu Yanzu: Tashin bam ya kashe mutane 5 a wani gari dake jihar Borno

KU KARANTA KUMA: Hazikin dan sanda Abba Kyari ya samu karin girma (hotuna)

A cewar daraktan yankin, Bashir Garga, dan kunar bakin wake namiji ne ya kai harin, bayan ya boye bam din a tsakanin cinyarsa inda hakan yasa da wuya a gane.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.naij.com

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta NAIJ.com Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Subscribe to watch new videos

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Marigayi Ibrahim Coomassie ne ya bayar da umarnin damuka ta tare da garkame ni a gidan kaso na Kirikiri - Shehu Sani

NAIJ.com
Mailfire view pixel