Yanzu-yanzu: An tsige shugabannin majalisar dokokin jihar Kano, kakaki ya tsira

Yanzu-yanzu: An tsige shugabannin majalisar dokokin jihar Kano, kakaki ya tsira

Duk da mamaye majalisar dokokin jihar Kano da yan sanda suka yi, gamayyar yan majalisa 24 a yau Talata sun samu nasarar shiga zauren majalisan dokokin jihar kuma sun alanta tsige dukkan shugabannin majalisar.

Wadanda aka tsige sune, shugaban masu rinjaye, mataimakinsa, shugaban maras rinjaye, da bulaliyar majalisa

Shugaban gamayyar kuma tsohon kakakin majalisar, Kabiru Alhassan Rurum, mai wakiltar Rano, ya sanar da wannan abu ne bayan sun samu nasarar samun rinjaye a majalisar.

Zamu kawo muku cikakken rahoto..

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Buhari zai iya faduwa zaben 2019, alamu sun nuna - Cibiyar binciken Amurka

Buhari zai iya faduwa zaben 2019, alamu sun nuna - Cibiyar binciken Amurka

Buhari zai iya faduwa zaben 2019, alamu sun nuna - Cibiyar binciken Amurka
NAIJ.com
Mailfire view pixel