Shugaba Buhari ya isa hedkwatar hukumar EFCC domin kaddamar da sabon ofishin hukumar (hotuna)

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya isa Abuja domin kaddamar da sabon Ofishin hukumar EFCC domin kaddamar da hukumar.

Mukaddashin shugaban hukumar ta EFCC Ibrahim Magu tare da sauran ma’aikatan hukumar ne suka shirya taron.

Ga hotuna a kasa:

Shugaba Buhari ya isa hedkwatar hukumar EFCC domin kaddamar da sabon ofishin hukumar (hotuna)

Shugaba Buhari ya isa hedkwatar hukumar EFCC domin kaddamar da sabon ofishin hukumar

Idan bazaku manta ba a baya NAIJ.com ta ruwaito cewa Ibrahim Magu, ya kare kudaden ofishin hukumar N24bn wadanda akayi amfani dasu don gina sabon Ofishin, wanda yake ganin cewa yaci ace ma an kashewa ginin N100m.

KU KARANTA KUMA: 2019: Shehu Sani ya lisaffa mazaje 6 dake da aminci kamar shugaba Buhari (jerin sunaye)

Ibrahim Magu, ya jaddada korafin da akeyi game da kudin da aka kashe don ginawa ofshin sabuwar helikwata a birnin tarayya.

Ginin mai hawa 10 ya kai 95% na karashe a ranar 9 ga watan Mayu, kuma ana sammanin zai kasance babbar matattarar da garkuwa ga ayyukan da suka shafi yaki da rashawa da kuma cin hanci na kasar nan.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.naij.com

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta NAIJ.com Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Subscribe to watch new videos

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Zargin yi ma PDP leken asiri: Wasu ne ke yi ma Sheriff bita da kulli - Kungiya

NAIJ.com
Mailfire view pixel