Yanzu Yanzu: Shugaba Buhari ya isa jihar Jigawa (hotuna)

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya isa garin Dutse, babban birnin jihar Jigawa a yau Litinin, 14 ga watan Mayu.

Shugaban kasar ya samu kyakyawar tarba daga gwamnan jihar Jigawa, Baradu, gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje, Sarkin Dutse da sauran manyan masu ruwa da tsaki.

Ana sanya ran cewa shugaban kasar zai kaddamar da wasu ayyuka a yayin ziyarar a jihar.

Ga hotunan a kasa:

Yanzu Yanzu: Shugaba Buhari ya isa jihar Jigawa (hotuna)

Yanzu Yanzu: Shugaba Buhari ya isa jihar Jigawa

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.naij.com

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta NAIJ.com Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Subscribe to watch new videos

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Sabon rahoto: Yawan dalibai da gwamnatin Tarayya ta APC ke ciyarwa da kuma yawan jihohin sun qaru

Sabon rahoto: Yawan dalibai da gwamnatin Tarayya ta APC ke ciyarwa da kuma yawan jihohin sun karu
NAIJ.com
Mailfire view pixel