Da dumin sa: Buhari ya kori shugaban hukumar NECO da mataimakan sa 2

Da dumin sa: Buhari ya kori shugaban hukumar NECO da mataimakan sa 2

Kamar yadda muka samu daga majiyoyin mu, gwamnatin tarayyar Najeriya karkashin jagorancin shugaba Muhammadu Buhari ta sanar da korar shugaban hukumar nan dake shirya jarabawar kammala sakandare ta National Examinations Council (NECO) mai suna Farfesa Charles Uwakwe.

Haka ma dai a cikin sanarwar da gwamnatin ta fitar ta bayyana cewa an kori shugaban ne tare da wasu mataimakan sa su bisa laifin da ake zargin na cin hanci ne da rashawa.

Da dumin sa: Buhari ya kori shugaban hukumar NECO da mataimakan sa 2

Da dumin sa: Buhari ya kori shugaban hukumar NECO da mataimakan sa 2

A wani labarin kuma, Babbar jam'iyyar adawa a Najeriya ta Peoples Democratic Party (PDP) na shirin kulla kawance da jam'iyyar nan da tsohon shugaban kasa Cif Obasanjo yake jagoranta ta African Democratic Congress, (ADC) da ma wasu sauran jam'iyyu 38 da nufin fatattakar shugaba Buhari daga mulki a zaben 2019.

Majiyar mu dai ta tabbatar mana cewa tuni jam'iyyun suka yi nisa wajen tattauna yadda kawancen zai kasance duk domin ganin sun kawo abun da suka kira mulkin kama karya da shugaba Buhari da jam'iyyar sa ta All Progressives Congress (APC) ke yi.

Idan ka na da wani shawara ko bukatan bamu labari, tuntube mu a labaranhausa@corp.naij.com Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

KU LATSA: Sabuwar hanyar karanta labarain NAIJ.com HAUSA

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Subscribe to watch new videos

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Buhari zai iya faduwa zaben 2019, alamu sun nuna - Cibiyar binciken Amurka

Buhari zai iya faduwa zaben 2019, alamu sun nuna - Cibiyar binciken Amurka

Buhari zai iya faduwa zaben 2019, alamu sun nuna - Cibiyar binciken Amurka
NAIJ.com
Mailfire view pixel