Hukumar Sojin Sama ta kaddamar da wani Sabon Rukuni a Jihar Osun

A ranar Alhamis din da ta gabata ne hukumar sojin sama ta Najeriya ta kaddamar da wasu sabbin gine-gine a sabon rukunin ta na yankin Ipetu Ijesha a jihar Osun dake Kudu maso Yammacin kasar nan.

Hukumar ta kaddamar da wannan sabon rukuni ne na barikin soji domin kawo dauki na gaggawa inda gwamnan jihar Rauf Aregbesola da shugaban hafsin sojin saman, Air Vice Marshal Sadique Abubakar suka halarci bikin a sabuwar barikin.

NAIJ.com ta fahimci cewa Sanata Mudasiru Hussein shine ya wakilci gwamnan jihar a yayin wannan biki inda shugaban hafsin sojin ya yi jinjina da bayar da lambar yabo sakamakon namijin kokari da gwamnatin jihar ta gudanar.

Kamar yadda kakakin hukumar sojin ya ruwaito a shafin ta na sada zumunta, Air Vice Marshal Olatakunbo Adesanya ya bayyana cewa, gwamnatin jihar Osun ce ta sadaukar da yankin wannan sabon bariki ga hukumar sojin da ta kaddamar da rukunin ta a yankin Ipetu Ijesha.

KARANTA KUMA: Hadimin Shugaba Buhari, Odudu ya janye takarar sa ta kujerar Gwamnan jihar Ekiti

Shugaban hafsin sojin saman ya bayyana cewa, babbar manufa ta wannan sabon rukuni na barikin soji shine kawo dauki na gaggawa wajen tunkarar matsalolin tsaro a yankin Kudu maso Yammacin Najeriya.

Daga karshe shugaban hafsin sojin ya kuma yabawa shugaban kasa Muhammadu Buhari sakamakon goyon bayan hukumar wajen tanadi na bukatun dakarunta dake kawo ci gaba a kasar nan.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta NAIJ.com Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Domin shawara ko buƙatar bamu labari, tuntuɓe mu a: labaranhausa@corp.naij.com

Ku duba shafukanmu na dandalin sada zumunta a:

https://facebook.com/naijcomhausa

https://twitter.com/naijcomhausa

Subscribe to watch new videos

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Tattalin arziki: Najeriya na iya sullubawa ta koma cikin qaqa-nika yi - CBN tayi kashedi

Tattalin arziki: Najeriya na iya sullubawa ta koma cikin qaqa-nika yi - CBN yayi kashedi

NAIJ.com
Mailfire view pixel