Majalisa bata da hurumin kiran shugaban kasa ko Gwamnoni domin tsayawa su bayyana a gabanta - Falana

Majalisa bata da hurumin kiran shugaban kasa ko Gwamnoni domin tsayawa su bayyana a gabanta - Falana

- Femi Falana (SAN), babban lauyan Najriya mai zaman kansa, yaga laifin majalisa bisa ga gayyatar shugaban kasa domin bayyana a gabatanta, inda yace bata da hurumin yin hakan a gareshi da kuma Gwamnoni

- Falana ya bayyana cewa dokar kasa bata fadi inda ta bawa majalisa hurumin gayyatar shugaban kasa ko Gwamoni ba don su bayyana a gabanta

- Lauyan yace majalisar bata fahimci dokar bane, inda yace a sashe na 67 na dokar kasa, majalisa daga cikin majalisun biyu zata iya gayyatar Minista idan har bukatar hakan ta taso wadda ta shafi bangarensa

Femi Falana (SAN), babban lauyan Najriya mai zaman kansa, yaga laifin majalisa bisa ga gayyatar shugaban kasa domin bayyana a gabatanta, inda yace bata da hurumin yin hakan a gareshi da kuma Gwamnoni.

Falana ya bayyana cewa dokar kasa bata fadi inda ta bawa majalisa hurumin gayyatar shugaban kasa ko Gwamoni ba don su bayyana a gabanta, ya bayyan hakan ne lokacin da yake a matsayin babban bako a gidan Talabijin na Channels.

Majalisa bata da hurumin kiran shugaban kasa ko Gwamnoni domin tsayawa su bayyana a gabanta - Falana

Majalisa bata da hurumin kiran shugaban kasa ko Gwamnoni domin tsayawa su bayyana a gabanta - Falana

Lauyan yace majalisar bata fahimci dokar bane, inda yace a sashe na 67 na dokar kasa, majalisa daga cikin majalisun biyu zata iya gayyatar Minista idan har bukatar hakan ta taso wadda ta shafi bangarensa na aiki.

KU KARANTA KUMA: Saraki, Dogara sun goyon bayan Oshiomhole a matsayin dan takarar ciyaman na jam’iyyar APC

Bayan haka Falana ya kara da cewa majalisar zata iya gyara wasu wurare a cikin dokar wadanda suka ga suna da rauni maimakon wuce gona da iri, wanda hakan zai iya kawo matsala ga majalisar.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.naij.com

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta NAIJ.com Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Subscribe to watch new videos

Source: Hausa.naija.ng

Related news
An kama sojojin da suka kashe yar shekara 9 a Somaliya

An kama sojojin da suka kashe yar shekara 9 a Somaliya

An kama sojojin da suka kashe yar shekara 9 a Somaliya
NAIJ.com
Mailfire view pixel