Dalilin da yasa na tsallo daga motan yan sanda – Dino Melaye

Dalilin da yasa na tsallo daga motan yan sanda – Dino Melaye

Sanata mai wakiltan mazabar Kogi ta Yamma a majalisan dattawan Najeriya, Dino Melaye, a ranan Litinin ya bayyana cewa ya tsallo daga motan yan sandan ne saboda sau biyu suna watsa masa barkonon tsohuwa a cikin mota.

Sanatan a wani karar da lauyansa, Mike Ozekhome, ya shigar babban kotun Lokoja ya ce ya fado ne kuma saboda yan sandan sunyi alkawarin gurfanar da shi gaban babban kotun birnin tarayya.

Amma, alkalin alkalan jihar Kogi, Jastis Nasir Ajana, ya dakatad da karan zuwa ranan Alhamis domin dubi cikin neman belin da sanatan yayi.

Dalilin da yasa na tsallo daga motan yan sanda – Dino Melaye

Dalilin da yasa na tsallo daga motan yan sanda – Dino Melaye

Lauyan hukuma, Alex Izinyon, ya bayyanawa alkalin rashin amincewarsa da bukatar belin sanatan inda yace idan har aka sake aka basa belo, zai iya tsallakewa.

KU KARANTA: Inda ranka: Yamutsi bayan da gwaggwon biri ya biyo wani manomi har gida a jihar Kuros

Yace hujja akan haka shine abinda yayi na tsallowa daga motan yan sandan yayinda suke kokarin kais hi Lokoja domin gurfanar da shi a gaban kotu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta NAIJ.com Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a: labaranhausa@corp.naij.com

Subscribe to watch new videos

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Dalilin da yasa Saraki da Tambuwal ke fushi da Tinubu - Onuchie

Dalilin da yasa Saraki da Tambuwal ke fushi da Tinubu - Onuchie

Dalilin da yasa Saraki da Tambuwal ke fushi da Tinubu - Onuchie
NAIJ.com
Mailfire view pixel