Za'a hana shiga da na'urori da wayar salula fadar gwamnati a Najeriya

Za'a hana shiga da na'urori da wayar salula fadar gwamnati a Najeriya

- Gwamnan jihar Ebonyi, Dave Umahi ya haramta amfani da wayoyi, laptop, ipads da kuma duk na'urorin daukar sauti a gidan gwamnati.

- Majiyar mu NAIJ.com ta gano cewa hana amfani da na'urorin ya biyo bayan yaduwar dokokin da aka zanta a taron zababbun da akayi a jihar

Za'a hana shiga da na'urori da wayar salula fadar gwamnati a Najeriya

Za'a hana shiga da na'urori da wayar salula fadar gwamnati a Najeriya

Gwamnan jihar Ebonyi, Dave Umahi ya haramta amfani da wayoyi, laptop, ipads da kuma duk na'urorin daukar sauti a gidan gwamnati. Majiyar mu NAIJ.com ta gano cewa hana amfani da na'urorin ya biyo bayan yaduwar dokokin da aka zanta a taron zababbun da akayi a jihar

DUBA WANNAN: Wenger yayi bankwana da Arsenal a jiya

An tabbatar da hanawar ne a jiya ta bakin babban mataimakin gwamnan akan tsaron cikin gida, Dr. Kenneth Ugballa.

"Daga yanzu wayoyi, laptops, ipads da na'urori masu mayen karfe an dena shigo cikin majalisar da ofishin gwamnan." inji mataimakin gwamnan.

Wakilin mu wanda yake a gidan gwamnatin lokacin da gwamnan yayi taro da shugabannin jami'ar jihar Ebonyi (EBSU), ya lura cewa 'yan majalisar jihar, da mataimakin gwamnan jihar, Dr Kelechi Igwe da manema labarai duk an hanasu shiga zauren majalisar da wayoyin su.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.naij.com

Subscribe to watch new videos

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Neman diyyar biliyan N5bn: Kotu ta tsayar da ranar yanke hukunci a karar da Dasuki ya shigar da gwamnatin tarayya

NAIJ.com
Mailfire view pixel