El-Rufa’i na fuskantar kalubale sakamakon bayanai da yayi game da Sanata Sani, Hunkuyi, da Laah

El-Rufa’i na fuskantar kalubale sakamakon bayanai da yayi game da Sanata Sani, Hunkuyi, da Laah

- Matattarar bayanai game da cigaban fasaha (CITAD) ta kalubalanci gwamnan jihar Kaduna malam Nasir El-Rufa’I game da jawabinsa akan Sanatoci uku masu wakiltar jihar a majalisa tarayya

- El-Rufa’I a cikin wani bidiyo da rikodin an magana wanda ya zagaya ta hanya sadarwa ta yanar gizo, inda ya bayyana maganganu na kiyayya ga sanata Shehu Sani, Sanata Danjuma Laah da kuma Sanata Sulaiman Hunkuyi

- Jami’in CITAD, Hamza Ibrahim, ya bukaci El-Rufa’I cikin gaggawa da ya janye maganganun da yayi sannan kuma magoya bayansa da kadasu biyewa maganganunsa su fada cikin kowane irin rikici

Matattarar bayanai game da cigaban fasaha (CITAD) ta kalubalanci gwamnan jihar Kaduna malam Nasir El-Rufa’I game da jawabinsa akan Sanatoci uku masu wakiltar jihar a majalisa tarayya.

El-Rufa’i a cikin wani bidiyo da rikodin an magana wanda ya zagaya ta hanya sadarwa ta yanar gizo, inda ya bayyana maganganu na kiyayya ga sanata Shehu Sani, Sanata Danjuma Laah da kuma Sanata Sulaiman Hunkuyi.

Jami’in CITAD, Hamza Ibrahim, ya bukaci El-Rufa’I cikin gaggawa da ya janye maganganun da yayi sannan kuma magoya bayansa da kadasu biyewa maganganunsa su fada cikin kowane irin rikici.

KU KARANTA KUMA: Buhari ya ziyarci fadar Sarkin Katsina don yin ta’aziyyar rasuwar babban Limamin masallacin jihar

Sun kuma bukaci jama’ar jihar Kaduna da kadasu amince da jawaban da gwamnan yayi, sannan kuma sunyi kira ga jagoran jam’iyyar ta APC na jihar Kaduna da suma kadasu amince da maganganun da gwamnan yayi , sannan su kara karfafawa sanatocin gwiwa don kadasu dauki wani mataki game da lamarin.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.naij.com

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta NAIJ.com Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Subscribe to watch new videos

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Bidiyon Ganduje na karbar daloli: Dalilin da ya sa ba zamu iya daukan wani mataki ba - APC

Bidiyon Ganduje na karbar daloli: Dalilin da ya sa ba zamu iya daukan wani mataki ba - APC

Bidiyon Ganduje na karbar daloli: Dalilin da ya sa ba zamu iya daukan wani mataki ba - APC
NAIJ.com
Mailfire view pixel