Da dumin sa: Ayarin Buratai sun yi artabu da 'yan bindiga a jihar Adamawa

Da dumin sa: Ayarin Buratai sun yi artabu da 'yan bindiga a jihar Adamawa

Kamar yadda muka samu daga majiyar mu, ayarin shugaban sojojin Najeriya na kasa Laftanal Janar TY Buratai sun yi wani kazamin artabu da 'yan bindiga dauke da muggan makamai da tsakar daren ranar Asabar yayin da suke sintiri a jihar Adamawa.

Majiyar ta mu dai ta tabbatar mana da cewa lamarin ya auku ne a kan hanyar Numan zuwa Yola da misalin karfe 11:30 na dare a ranar Asabar din da ta gabata.

Da dumin sa: Ayarin Buratai sun yi artabu da 'yan bindiga a jihar Adamawa

Da dumin sa: Ayarin Buratai sun yi artabu da 'yan bindiga a jihar Adamawa

KU KARANTA: Gwamna El-rufai ya tsinewa Sanatocin Kaduna

NAIJ.com ta samu haka zalika cewa akalla yan bindigar hudu ne tawagar sojojin suka kama da muggan makamai da kayan tsafi bayan artabun.

A wani labarin kuma, Labarin da muka samu daga majiyar mu ta DailyTrust ta bayyana mana cewa a jiya ne dai fitaccen dan siyasar nan kuma shugaban karamar hukumar Kuje dake a birnin tarayya Abuja Alhaji Abdullahi D. Galadima tare da mataimakin sa Mista Samuel Tanko sun sha da kyar a hannun mafusatan matasa.

Kamar dai yadda muka samu mafusatan matasan sun yi kukan kura sun afkawa shugabannin karamar hukumar ne biyo bayan nuna goyon bayan su ga takarar tazarcen shugaba Muhammadu Buhari a zaben 2019.

Idan ka na da wani shawara ko bukatan bamu labari, tuntube mu a labaranhausa@corp.naij.com Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

KU LATSA: Sabuwar hanyar karanta labarain NAIJ.com HAUSA

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Subscribe to watch new videos

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Bidiyon Ganduje na karbar daloli: Dalilin da ya sa ba zamu iya daukan wani mataki ba - APC

Bidiyon Ganduje na karbar daloli: Dalilin da ya sa ba zamu iya daukan wani mataki ba - APC

Bidiyon Ganduje na karbar daloli: Dalilin da ya sa ba zamu iya daukan wani mataki ba - APC
NAIJ.com
Mailfire view pixel