Cikin Hotuna: Mataimakin Shugaban kasa ya halarci taron jam'iyyar sa ta APC a Mazabar sa

A ranar yau ta Asabar ne jam'iyyar APC ta gudanar da taron ta a kowace mazaba dake lungu a sako da sako na kasar nan, inda mataimakin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo shima ba a barshi a baya ba yayin da ya halarci taron a mazabar sa.

Cikin Hotuna: Mataimakin Shugaban kasa ya halarci taron jam'iyyar sa ta APC a Mazabar sa

Cikin Hotuna: Mataimakin Shugaban kasa ya halarci taron jam'iyyar sa ta APC a Mazabar sa

Cikin Hotuna: Mataimakin Shugaban kasa ya halarci taron jam'iyyar sa ta APC a Mazabar sa

Cikin Hotuna: Mataimakin Shugaban kasa ya halarci taron jam'iyyar sa ta APC a Mazabar sa

Cikin Hotuna: Mataimakin Shugaban kasa ya halarci taron jam'iyyar sa ta APC a Mazabar sa

Cikin Hotuna: Mataimakin Shugaban kasa ya halarci taron jam'iyyar sa ta APC a Mazabar sa

Cikin Hotuna: Mataimakin Shugaban kasa ya halarci taron jam'iyyar sa ta APC a Mazabar sa

Cikin Hotuna: Mataimakin Shugaban kasa ya halarci taron jam'iyyar sa ta APC a Mazabar sa

Kamar yadda shugaban kasa Muhammadu Buhari ya halarci taron jam'iyyar a mazabar sa dake garin Daura a jihar Katsina, hakazalika mataimakin sa Osinbajo ya halarci taron a mazabar sa ta Agungi dake karamara hukumar Eti-Osa a jihar Legas.

KARANTA KUMA: 2019: Ba na tunanin za a gudanar da zabe, Najeriya za ta tarwatse kafin lokacin - Adeboye

NAIJ.com da sanadin shafin jaridar The Punch ta fahimci cewa, shugabannin jam'iyya na mazabar su tarbi mataimakin shugaban kasa yayin halartar taron a mahaifar sa.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta NAIJ.com Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Domin shawara ko buƙatar bamu labari, tuntuɓe mu a: labaranhausa@corp.naij.com

Ku duba shafukanmu na dandalin sada zumunta a:

https://facebook.com/naijcomhausa

https://twitter.com/naijcomhausa

Subscribe to watch new videos

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Bidiyon Ganduje na karbar daloli: Dalilin da ya sa ba zamu iya daukan wani mataki ba - APC

NAIJ.com
Mailfire view pixel