Abubuwan alheri 7 da shugaba Buhari ya yi wa ma'aikata cikin shekaru 3

Abubuwan alheri 7 da shugaba Buhari ya yi wa ma'aikata cikin shekaru 3

Fadar shugaban kasar Najeriya a ranar Talatar da ta gabata da yayi daidai da ranar ma'aikata a dukkan fadin Najeriya ta fallasa wani abu da ta kira kullalliyar da gwamnatin shugaba Jonathan ta shirya yi na korar ma'aikata da dama.

Wannan dai na kunshe ne a cikin wata makala da maitaimakawa shugaban kasar na musamman kar harkokin yada labarai, Malam Garba Shehu ya fitar inda ya ce tuni har shire-shiren dabbaka hakan yayi nisa kafin Allah ya kawo gwamnatin Buhari.

Abubuwan alheri 7 da shugaba Buhari ya yi wa ma'aikata cikin shekaru 3

Abubuwan alheri 7 da shugaba Buhari ya yi wa ma'aikata cikin shekaru 3

KU KARANTA: Buhari yayi wa tsaffin shugabannin kasa Allah ya isa

NAIJ.com ta tattaro maku wasu daga cikin abubuwan alherin da shugaba Buhari yayi wa ma'aikatan kasar kai tsare kamar dai yadda Garba Shehu din ya ayyana:

1. Ya dakatar da shirin rage yawan ma'aikata da gwamnatin Jonathan ta kuduri aniyar yi.

2. Ya ba jahohin tarayya bashin Naira biliyan 338 domin biyan ma'aikata.

3. Ya maidawa jahohi rarar kudaden su na Paris Kulob duk don biyan ma'aikatan.

4. Biyan albashi kan kari da kuma alawus alawus na ma'aikata.

5. Fito da wani sabon tsari na samar da gidaje masu saukin kudi domin ma'aikata.

6. Sake tado da maganar sabon tsarin mafi karancin albashi.

7. Daukar sabbin ma'aikata.

Idan ka na da wani shawara ko bukatan bamu labari, tuntube mu a labaranhausa@corp.naij.com Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

KU LATSA: Sabuwar hanyar karanta labarain NAIJ.com HAUSA

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Subscribe to watch new videos

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Wani miji ya silale cikin asibiti kawai domin tarawa da matarshi mai jinya

Wani miji ya silale cikin asibiti kawai domin tarawa da matarshi mai jinya

Wani miji ya silale cikin asibiti kawai domin tarawa da matarshi mai jinya
NAIJ.com
Mailfire view pixel