Cikin Hotuna: Dangote da wasu jiga-jigan 'yan Najeriya sun ziyarci Buhari a Amurka

Cikin Hotuna: Dangote da wasu jiga-jigan 'yan Najeriya sun ziyarci Buhari a Amurka

Shugaba Muhammadu Buhari na can kasar Amurka domin halartar taron kasa da kasa da shugaban kasar Amurka Donald Trump ya gayyace shi.

Shugaban na Nigeria ya sauka kasar da yammacin yau Lahadi ne a gidan Blair dake dakin saukar baki a birnin Washington DC.

Cikin Hotuna: Dangote da wasu jiga-jigan 'yan Najeriya sun ziyarci Buhari a Amurka

Dangote da Buhari a Amurka

Cikin Hotuna: Dangote da wasu jiga-jigan 'yan Najeriya sun ziyarci Buhari a Amurka

Wasu masoya Buhari a kasar Amurka

Cikin Hotuna: Dangote da wasu jiga-jigan 'yan Najeriya sun ziyarci Buhari a Amurka

Dangote da wasu jiga-jigan 'yan Najeriya sun ziyarci Buhari a Amurka

Cikin wadanda suka ziyarci shugaban akwai; gwamnan jihar Plateau Simon Lalon, gwamnan jihar Ogun Ibikunle Amosun, da kuma ministan shari'a Abubakar Malami, sai kuma Nnenna Ukeje; dan majalisar wakilai daga jihar Abia, da kuma hamshakin mai kudin nahiyar Afrika, Aliko Dangote.

DUBA WANNAN: Sanatan da ya fara kiran tsige Buhari ya sha rankwashi wurin wani matashi

A gobe, Litinin, shugaban kasar Amurka Donald Trump zai karbi bakuncin Buhari a fadar gwamnatin sa, White House.

Shugaba Buhari ne shugaban kasar Afrika na farko da gwamnatin Trump ta gayyata zuwa fadar gwamnatin ta domin tattaunawa.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta NAIJ.com Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.naij.com

Subscribe to watch new videos

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Majalisa tana daf da amincewa da kudirin da zai gyara harkar zaben kasa

2019: Ana daf da mikawa Shugaban kasa sabon kudirin dokar zaben Najeriya

Majalisa tana daf da amincewa da kudirin da zai gyara harkar zaben kasa
NAIJ.com
Mailfire view pixel