Shehu Sani: Karin albashi ga ma'aikata shine abu na farko da zai rage cin hanci

Shehu Sani: Karin albashi ga ma'aikata shine abu na farko da zai rage cin hanci

- Sanatan Kaduna ta tsakiya, Sanata Shehu Sani yace karin kudin da kungiyar kwadago ta nema ya dace, kuma ya kamata a karawa ma'aikata. Sanatan kuma yayi alkawarin kai kudurin gaban majalisar dattijai domin tattaunawa akai

Shehu Sani: Karin albashi ga ma'aikata shine abu na farko da zai rage cin hanci

Shehu Sani: Karin albashi ga ma'aikata shine abu na farko da zai rage cin hanci

Sanatan Kaduna ta tsakiya, Sanata Shehu Sani yace karin kudin da kungiyar kwadago ta nema ya dace, kuma ya kamata a karawa ma'aikata. Sanatan kuma yayi alkawarin kai kudurin gaban majalisar dattijai domin tattaunawa akai.

DUBA WANNAN: Abdul'aziz Yari: Gwamnoni basu da iko akan jami'an tsaro

Ya bayyana cewar karin kudin da za'ayi shine kawai zai taimaka wajen kawar da cin hanci da rashawa a fadin kasar nan.

Sanatan ya bayyana hakan ne a shafin sa na sada zumunta na Twitter, inda ya bayyana cewar kudurin da kungiyar kwadagon ta kawo shine mafita ga al'ummar kasar nan, domin kuwa hakan ita ce hanya guda daya jal da za'a iya kawar da cin hanci a kasar nan baki daya.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.naij.com

Subscribe to watch new videos

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Shugaba Buhari ya karbo bashin kusan Tiriliyan 10 a shekara 3 Inji PDP

Satar inna-naha da ake yi a Gwamnatin Buhari ta sa ake cin bashi – PDP

Satar inna-naha da ake yi a Gwamnatin Buhari ta sa ake cin bashi – PDP
NAIJ.com
Mailfire view pixel