Kotu ta karbe N1.4bn na kudaden damfarar Paris Club ta bawa gwamnatin tarayya

Kotu ta karbe N1.4bn na kudaden damfarar Paris Club ta bawa gwamnatin tarayya

- Kotun tarayya ta jihar Legas ta bayar da umurnin karbe N1.4bn wadanda aka samu a bankuna uku na kamfaninnika wadanda kungiyar gwamnoni sukayi amfani dashi wurin karbar bashin kudade na Paris/London Club

- Hukumar kula da tattalin arzikin Najeriya ta EFCC, wadda ta karbi umurnin daga kotun a matsayin mai wakiltar gwamnatin Najeriya

- Hukumar ta EFCC tayi ikirarin cewa kamfanin ya karbi N3.5bn daga hannun kungiyar gwamnonin Najeriya ta hanyar karya

Kotun tarayya ta jihar Legas ta bayar da umurnin karbe N1.4bn wadanda aka samu a bankuna uku na kamfaninnika wadanda kungiyar gwamnoni sukayi amfani dashi wurin karbar bashin kudade na Paris/London Club.

Hukumar kula da tattalin arzikin Najeriya ta EFCC, wadda ta karbi umurnin daga kotun a matsayin mai wakiltar gwamnatin Najeriya.

Kotu ta karbe N1.4bn na kudaden damfarar Paris Club ta bawa gwamnatin tarayya

Kotu ta karbe N1.4bn na kudaden damfarar Paris Club ta bawa gwamnatin tarayya

Hukumar ta EFCC tayi ikirarin cewa kamfanin ya karbi N3.5bn daga hannun kungiyar gwamnonin Najeriya (NGF) ta hanyar karya.

KU KARANTA KUMA: Najeriya zatayi taron kasuwanci a kasar Sin

Melrose General Service Limited, Mr Mbonu a ranar 14 ga watan Disamba na shekarar 2014, yasa kungiyar ta biya N3.5bn cikin asusun ajiyar kamfaninsa ta hanyar yiwa kungiyar karya da kamfanin nasa.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.naij.com

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta NAIJ.com Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=e

Subscribe to watch new videos

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Bayan ya sauya sheka zuwa APC, PDP ne neman tsige Sanata Akpabio

Bayan ya sauya sheka zuwa APC, PDP ne neman tsige Sanata Akpabio

Bayan ya sauya sheka zuwa APC, PDP ne neman tsige Sanata Akpabio
NAIJ.com
Mailfire view pixel