Wuya makarantar kare: Ba zan sake gwajin nukiliya ba har abada - Kim Jong-un

Wuya makarantar kare: Ba zan sake gwajin nukiliya ba har abada - Kim Jong-un

Labaran da muke samu da dumin su na nuni ne da cewa shugaban kasar Koriya ta Arewa watau Kim Jong-un ya bayar da sanarwar dakatar da gwajin harba makaman nukiliyar kasar sa tare kuma da rufe dukkan tashoshin da ake gwajin makaman a kasar sa.

Wuya makarantar kare: Ba zan sake gwajin nukiliya ba har abada - Kim Jong-un

Wuya makarantar kare: Ba zan sake gwajin nukiliya ba har abada - Kim Jong-un

KU KARANTA: An gano alakar Buhari da babban bishof din Ingila

Wannan matakin da ya dauka dai na zuwa ne kimanin mako daya kafin ganawar da shi Mista Kim Jong-un din zai yi da takwaran sa shugaban kasar Koriya ta Kudu Moon Jae-in mai makwaftaka da shi.

NAIJ.com dai ta samu cewa Shugaba Kim Jong-un ya kuma shaida wa kwamitin zartarwa na jam'iyyar sa ta Worker's Party wasu batutuwa kusan guda shida ciki hadda cewa babu wani muhimmanci a ci gaba da gwajin makaman nukiliya.

A baya dai Mista Kim Jong-un ya sha jan zare da shugabannin kasashen Koriya ta Kudu da ma Amurka musamman ma dalilin gwajin makami mai linzamin da kasar sa ke cigaba da yi akai-akai.

Idan ka na da wani shawara ko bukatan bamu labari, tuntube mu a labaranhausa@corp.naij.com Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

KU LATSA: Sabuwar hanyar karanta labarain NAIJ.com HAUSA

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Subscribe to watch new videos

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Wani miji ya silale cikin asibiti kawai domin tarawa da matarshi mai jinya

Wani miji ya silale cikin asibiti kawai domin tarawa da matarshi mai jinya

Wani miji ya silale cikin asibiti kawai domin tarawa da matarshi mai jinya
NAIJ.com
Mailfire view pixel