Shugaba Buhari ya halarci taron shugabannin kasashen Commonwealth a yau

Shugaban kasan Najeriya, Muhammadu Buhari ya halarci tarin gangamin shugabannin kasashen Commonwealth a yau Alhamis, 19 ga watan Afrilu, 2018 a gidan Lancaster Landan, kasar Birtaniya.

Bayan kusan mako daya da sauka a kasar Ingila domin ziyara, shugaba Buhari ya halarci taron gangamin shugabannin kasashen Commonwealth a yau.

Shugaba Buhari ya halarci taron shugabannin kasashen Commonwealth a yau

Shugaba Buhari ya halarci taron shugabannin kasashen Commonwealth a yau

Firam ministan Birtaniya, Theresa May, da Sakatare Janar na Commonwealth, Patricia Scotland ne suka tarbesa a wajen taron.

Shugaba Buhari ya halarci taron shugabannin kasashen Commonwealth a yau

Shugaba Buhari ya halarci taron shugabannin kasashen Commonwealth a yau

Sauran shugabannin kasan da suka samu daman halarta sune shugaban kasan Ruwanda, Paul Kagame da shugaban kasan Kenya, Uhuru Kenyatta da sauran su.

Shugaba Buhari ya halarci taron shugabannin kasashen Commonwealth a yau

Shugaba Buhari ya halarci taron shugabannin kasashen Commonwealth a yau

Shugaba Buhari ya halarci taron shugabannin kasashen Commonwealth a yau

Shugaba Buhari ya halarci taron shugabannin kasashen Commonwealth a yau

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.naij.com

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta NAIJ.com Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Subscribe to watch new videos

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Janar Babangida na murnar cika shekaru 77 yau, karanta wani balli na tarihinsa

NAIJ.com
Mailfire view pixel