Kisan kai: Wani tsohon jami’in SARS ya kashe kansa

Kisan kai: Wani tsohon jami’in SARS ya kashe kansa

Iyalan wani tsohon jami’in hukumar SARS, CSP David Agholor, sun shiga dimuwa bayan uban gidansu ya kashe kansa a gidansa da ke Sharaton Estate, Olaogun,Ijoko a jihar Ogun.

David Agholor ya kasance shugaban jami’an SARS na jihar Enugu kafin yayi murabus amma kawai aka waye gari ya harbe kansa a kai.

Majiya sun bayyanawa manema labarai cewwa iyalan sun gaza bayani kan abinda ya faru saboda ba su da wani masaniyan rashin lafiyan kwakwalwa da yake da shi.

Kisan kai: Wani tsohon jami’in SARS ya kashe kansa

Kisan kai: Wani tsohon jami’in SARS ya kashe kansa

Mai rahoton jaridar Punch ya samu labarin cewa hafsan ya kira babbar diyarshi ranan Alhamis inda ya mika mata mukullan gidajensa 2.

KU KARANTA: PDP na tunanin canza sunanta kafin zaben 2019

Kawai sai ya shiga cikin daya daga cikin gidajen ya harbe kansa a kai kuma ya mutu nan a take.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta NAIJ.com Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Domin shawara ko bukatar bamu labari, tuntube mu a: labaranhausa@corp.naij.com

Ku duba shafukanmu na dandalin sada zumunta: Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Subscribe to watch new videos

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Jam'iyyar ADP ta sha alwashin fatattakar APC a zaben Gwamnan wata Jiha a Najeriya

Jam'iyyar ADP ta sha alwashin fatattakar APC a zaben Gwamnan wata Jiha a Najeriya

Jam'iyyar ADP ta sha alwashin fatattakar APC a zaben Gwamnan wata Jiha a Najeriya
NAIJ.com
Mailfire view pixel