Yanzu Yanzu: Harin da aka kai majalisa ta’addanci ne – Majalisar wakilai

Yanzu Yanzu: Harin da aka kai majalisa ta’addanci ne – Majalisar wakilai

Majalisar wakilai tayi Allah wadai da harin safe da yan daba suka kaiwa majalisar dattawan kasar.

Ta bayyana harin a matsayin aikin ta’addanci.

Majalisar ta bukaci a gaggauta yin bincike ba tare da bata lokaci ba.

A yanzu haka yan majalisar sun hada kai da majalisar wakilai kan lamarin.

Yanzu Yanzu: Harin da aka kai majalisa ta’addanci ne – Majalisar wakilai

Yanzu Yanzu: Harin da aka kai majalisa ta’addanci ne – Majalisar wakilai

A baya NAIJ.com ta kawo cewa Majalissa ta cigaba da zama bayan rikicin Sandar Girma ta majalissar da wasu mutane da ba’a san ko su wanene ba suka shiga cikin majalissar suka sace Sandar ba.

KU KARANTA KUMA: Majalissa ta cigaba da zama bayan rikicin sandar iko inda aka kawo sabuwar sanda

Majiyarmu ya bayyana cewa an cigaba da zaman majalissar bayan awa daya da sace Sandar da ba’a san ko suwanene ba suka gudu da ita.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.naij.com

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta NAIJ.com Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Subscribe to watch new videos

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Aka ce basa ji: Sojoji sun yi luguden wutar azaba akan mayakan Boko Haram (Bidiyo)

Dakaraun Sojin Najeriya sun yi ma mayakan Boko Haram kisan kiyashi a wata arangama

Aka ce basa ji: Sojoji sun yi luguden wutar azaba akan mayakan Boko Haram (Bidiyo)
NAIJ.com
Mailfire view pixel